Labaran Duniya
A tsarin addinin musulunci maza sun fi mata samun kaso mai yawa idan aka zo ta fannin rabon gado, sai dai shi kuma shugaba Essebsi ya bayyana cewa kasar Tunusiya, kasa ce mai sassaucin ra'ayi. Shugaban kasar Beji Caid Essebsi ya..
A ranar Litinin dinnan ne alkalin wata kotun majistire dake jihar Sokoto, ya bayar da belin wasu kananan 'yan kasuwa guda hudu akan kudi naira 400,000, wadanda ake zargin su da sata da kuma kokarin cinye hakkin wani...
Kamfanin wanda zai dinga samar da ganga 650,000 a kowacce rana, zai zamo kamfani mafi girma a nahiyar Afirka, ana tunanin sanadiyyar kamfanin Najeriya zata fita daga cikin halin matsalar tattalin arziki da take ciki, kuma zata...
Da sanadin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, wani Mutum farat daya ya yi amfai d harsashi na bindiga wajen harbe 'yan uwan sa takwas da ya hadar har da kananan yara biyu kuma ya arce kamar yadda 'yan sanda suka bayyana.
Bincike ya nuna cewa, wanda ake zargin Dan kungiyar Black Axxe Confraternity ne. An taba rage mishi matsayi a 2017 daga Kofur zuwa soja mai zaman kanshi bana an kama shi da laifin rashin kula da aiki. Amma wanda ake zargin ya mus
Aiyukan noma sun sha kan al'umma mazauna kudancin Bauchi, akan haka ne ma suka tafi gona suka bar zaben maye gurbin Dan majalisar Bauchi ta kudu da akayi yau asabar. Rahoton ofishin dillancin labarai yace har karfe 9 na safe...
Dumamar yanayi ce ummul-aba-isin da yasa ake sake ganin ambaliya mai karfi irin wannan a sassan duniya, inda iska mai dumi tafi daukar danshi da ke zama hadari ya saki ruwan sama, bayan rana ta dumama teku da ya kewaye duniya
In za'a tuna a baya, bayan da ogansa IBB ya kansile zaben Abiola, saboda kishin dimokuradiyya, Dagiwa Umar, barin gwamnatin kawai yayi yace baya yayi, lamari da ya kara zaizaye sauran mutuncin gwamnatin lokacin a idon jama'a...
A bangaren ta kuwa, National Programme Officer, LYNX, Ganiyu Ibikunle ta bayyana cewa kungiyar su ta horar da sama da matasa 30,000 a Najeriya daga 2004 zuwa yanzu. Ibikunle ta bukaci hadaka daga cibiyoyin gwamnati da kungiyoyi...
Labaran Duniya
Samu kari