Labaran Duniya
Jaridar Al-Watan ta kasar Saudiyya ta ruwaito cewa Ministan harkokin musulunci na kasar Abdul Latif Al-Sheikh, ya bayyana cewa manhajar za ta bayar da damar sa ido a masallatai, kan tsawon lokaci da kuma ingancin wa'azuzzukan duk
Wani mutumi mai suna Lekan Adediran, Dan shekaru 32 a duniya ya soke mahaifin shi Lawrence mai shekaru 80 a duniya, inda daga baya ya kashe kanshi. Lekan dai ance yana da tabin hankali, ya kashe mahaifin shi a ranar litinin a Efo
A haka dai har ta kai ga gwamnan jihar Borno yaji labarin yaron kuma ya yaba. A yanzu dai ya dau nauyin karatun shi na shekara 5,inda zai karanci fannin Electrical Engineering a jami'ar Covenant dake Ota, jihar Ogun. Mun sami...
Za ku ji cewa wani gwamna a Kudancin Najeriya ya tsige wasu kwamishinonin sa biyu da suka tarbi Sanata Godswill Akpabio na APC tare da yi ma sa lale maraba yayin da ya sauka a filin jirgin sama dake babban birnin jihar na Uyo.
Daraktan yada labarai na harkokin kasuwancin man S&P Global Platts, Andrew Bennington, ya sanar da hakan a taron kungiyar na ranar Alhamis cewa fara aikin matatar man fetur din zai iya kawo sanadin rufe wasu daga cikin matatun man
Shugaban jam'iyyar reshen jihar, Mista Hassan Hyat, shine ya yi wannan jan kunne yayin ganawa da manema labarai cikin birnin Jos a ranar Talata ta yau, inda ya gargadin 'yan takarar akan caccakar abokanan su na adawa.
Kashi na biyu na takunkumin zo ne a 5 ga watan Nuwamba inda US zata toshe kasuwancin mai da Iran, wanda zai jawo babbar illa ga kasar. Amma kasashe irin su Chana, India da Turkiyya sun nuna rashin amincewar su da yanke hulda...
Tsohon gwamnan jihar Ogun, Cif Olusegun Osogba, ya kaca-kaca da tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Osabanjo, dangane da rawar da ya taka gami da ruwa da tsaki wajen kafa mummunan jagoranci da mulkin kama karya a kasar nan.
Babbar jam'iyyar hamayyar ta kalubalanci Buhari da kulle kullen tsige Bukola Saraki da Ekweremadu da karfin tsiya. Ta kuma zargi shugaban kasa da muna munar yanda zasu lashe zaben 2019, cewa da suna tsoron faduwa warwas
Labaran Duniya
Samu kari