Labaran Duniya
Mun saba da fadin cewa karshen duniya ce, annobar cutuka sukan gallabi mutane. Dole ne mu tashi tsaye don kawo karshen su domin barazanar su garemu. Ba manyan cutuka bane kadai ke karar da mutane, har da kananan cutukan da bamu...
A ranar 19 ga watan Fabrairu ne hankula suka tashi, sakamakon sace yammatan makarantar gwamnati dake garin dapchi, a jihar Yobe. Bayan wata daya ne suka sako 104 daga cikin daliban, biyar sun rasa rayukan su amma Leah na hannun..
Za ku ji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari, na daya daga cikin jerin shugabannin kasashen duniya 88 da za su gabatar da jawabai a taron majalisar dinkin duniya da a za a gudanar can kasar Amurka a ranar 25 ga watan Satumba.
Bayan da masana suka gano cewa akwai cutar kwakwalwa dake iya damun yara wadanda yaki ya shafa, a yanzu an gano akwai irin wannan matsalar a sansanonin 'yan gudun hijira, inda yara kan bada labarin an yanka iyayensu a gabansu
Domin gujewa kuskuren da jam'iyyar tayi a 2015, wanda ya ja rasa kujerar shugabancin jihar, jam'iyyar ta nada kwamitin da tsohon shugaban majalisar dattawa Sanata, Ibrahim Mantu, cikin tataunawar kwanaki biyar da maneman kujerar
Wadannan abubuwan mamakin da ke faruwa ya sanya ta ziyarci wani boka wanda ya ce mata sai anyi wasu ayyuka kafin fatalwan Yamkela zai dena zuwa gidan ta. Bokan ya ce ko da ta canja gida fatalwan za ta cigaba da bin ta muddin ba ay
A ranar Larabar da ta gabata ne daya daga cikin manema takarar kujerar shugaban kasa a karshin jam'iyyar adawa ta PDP, Attahiru Bafarawa, ya bayyana cewa ya na hankoron kujerar ne ba da wata manufa ta karan kansa ba.
A yayin da babban zabe na 2019 ke ci gaba da karatowa, jiga-jigan majalisar dokoki ta tarayya karkashin jam'iyyar APC reshen jihar Adamawa, sun bayyana goyon bayansu karara na watsi da 'yar tinke yayin zaben fidda gwani.
A yayin da duniya ta kasance mai yayi kuma juyi-juyi, a yau jaridar NAIJ.com ta kawo muku wasu fitattun 'yan kwallon kafa biyar 'yan asalin nahiyyar Afirka da suka taso cikin talauci amma yanzu sun zamto hamshakan attajirai.
Labaran Duniya
Samu kari