Labaran Duniya
Tashoshin dake samar da wutar lantarki wadanda aka kafa tun lokacin Obasanjo, wanda ake kira GenCos karkashin shirin NIPP, yanzu dai sun sanar da cewa wutar lantarki tayi kasa warwas, inda daga Megawatt 5,222 da ake iya samar wa
A shirin, a cewar shugaban kungiyar, Thomas Etuh, a zantawarsa da manema labaru a Abuja, yace an farfado da akalla manyan kamfunnan samar da takin a fadin kasar nan, har 18 tun bayan hawan shugaba Muhammadu Buhari gadon mulki
Kamfanin AIrtel mai arahar data ita ta fi kowacce cikin kishiyointa samun karin kwastomomi da kusan 450,000, sai MTN inda ya biyo baya da 380,000, sannan Glo da 250,000, inda ita kuwa 9mobile, samun raguwar kwastomomi tayi da layu
Zababben sakataren kungiyar DAPPMA, Mista Olufemi Adewole ya bukaci gwamnati da ta rage hanyoyin da kudin zasu bi kafin su iso musu, gani da cewa bashin ya kawo rasa aiyukan mutane da dama a masana'antar mai da iskar gas...
Akwai yuwuwar rasa rayukan mutane da dama a titin Rukuba dake kusa da garin Jos domin an kai hari a yankin a ranar Alhamis da dare wanda hakan yasa masu daukar fansa suka kashe ma wadanda basu ba, basu gani ba a safarar juma'a
Wani katafaren jirgin ruwa daga kasashen Yammacin duniya ya iso Ikko bakin teku don fara sauke wasu muhimman kayan ayyuka da ake bukata a matatar mai ta Dangote, wadda ake sa rai zata hau aiki gadan-gadan a badi
Tsohon sakataren Sarki Ado Bayero wanda sarki Muhammadu Sanusi na biyu ya kora, Isa Sanusi Bayero, ya tsallake yunkurin kisa a ranar asabar a gidansa dake sharada, a Kano. Makasan dauke da makamai su biyar ne suka tsinkaye shi...
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, a ranar yau ta Alhamis wata babbar kotun kasar India ta zartar da sabon hukunci na tsarkake dukkanin masu aikata zina da matan aure tare da wanke su tatas.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda mai bada shawara ta fannin tsaro, Babagana Monguno, ya wakilta yace Idan zamu lura, kusan karni daya kenan da duniya ta fuskanci bala'in makamin kare dangi na farko amma har yau muna fuskantar
Labaran Duniya
Samu kari