Labaran Duniya
Sajad Gharibi, wani gabjejen mutum ne dan asalin kasar Iran da ake kira da ‘Iranian Hulk’ ko kuma ‘Persian Hecules saboda girman jikinshi. Sunanshi ya cika kanun labarai bayan da yasa hannu a sabuwar kwangila da wata kungiya ta...
Musulunci addini ne na gaskiya. Allah ya saukar mana da Al-Qur’ani a matsayin shiriya don mu bi shi. Allah ya turo mana Annabi Muhammad a matsayin ma’aiki ne. Madubin dubawa ne garemu kuma an umarcemu da mu bi sunnarshi...
Tsohon Limamin Masallacin Harami Mai Alfarma dake Makka ya ce an yi raye-raye da kaɗe-kaɗe a zamanin Annabi Muhammad, tsira da amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi, a kamar yadda jaridar The New Arab ta ruwaito...
A sabuwar taswirar tafiye-tafiye ta duniya ta shekarar 2020 da ta fito, an bayyana kasashe masu matukar hatsarin gaske a duniya. Kasashen Libya, Somalia, Sudan ta kudu da Jamhuriyar Afirka ta tsakiya sun bayyana a matsayin...
Hukumar kula da abinci da magunguna wato Food and Drug Administration (FDA), wacce ta kasance hukumar kasar Amurka na lafiya da jama’a, ta amince da Crizanlizumab-tmca, wani sabon maganin cutar sikila mai tsanani.
Amurka ta fito a na daya ne jaerin nan saboda tana da kasafi mafi girma na soji da kuma tattalin arziki a duniya. A don haka ne aka kwatanta ta da "mafi rinjaye a tattalin arziki kuma mafi karfin iko a duniya.
Mace ta farko a duniya da ta fara dinka Al-Qur’ani da hannu, mace ce ‘yar kasar Pakisatn mai suna Naseem Akhtar. Ta samu wannan baiwa ta zama mutum ta farko a duniya da ta dinka Al-Qur'ani. Wannan kirkirar na bayyana kokari...
Addinin musulunci shine makomar kowanne mutum da ke neman gaskiya. Allah mamallakin kowa da komai kadai ke iya shiryar da wanda ya so. Wannan labarin wani matashi ne da ya bazama cikin duniya sanin Ubangiji bayan da ya yi zurfi...
Jami’ai sun ce walkiya kashi daban-daban ta kashe a kalla mutane 27 kuma ta raunata mutane da yawa a yankuna daban-daban na kudancincin kasar Pakistan. Hakan ya faru ne a sa’o’I 24 da suka gabata, kamar yadda wata kafar yada...
Labaran Duniya
Samu kari