Labaran Duniya
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa ya zama wajibi ya shiga cikin wadanda za su yanke hukuncin karshe kan wanda zai gaji Ayatollahi Khamenei.
Wani tsohon sojan Amurka ya nuna adawarsa da yakin da kasarsa ta kaddamae kan Iran. Tsohon sojan ya je majalisa inda aka nuna masa fin karfi ta hanyar cafke shi.
Amurka ta nutsar da jirgin yaƙin Iran yayin da Trump ya soki Biritaniya kan kin ba shi goyon baya ya kai hari Iran daga sansanoninta. Bayani kan yakin a rana ta 5.
Wani jirgin ruwan yakin Amurka wanda ke tafiya a karkashin ruwa ya nutsar da wani jirgin ruwan yakin Iran. An samu asarar rayuka ma'aikata da dama.
Hukumomim Iran sun tabbatar da cewa suna kokarin nada wanda zai gaji kujerar marigayi jagoran addini na kasar, Ayatollah Ali Khamenei, wanda aka kashe ranar Asabar.
Iran ta ce ba za ta yi zaman sulhu da Amurka ba yayin da yaki tsakaninsu ya shiga rana ta biyar. Isra'ila ta ce Iran na da karfin makaman linzami har yanzu.
Iran ta kai hari Dubai da jirgi marar matuki a yau 3 ga Maris, 2026. Bidiyo ya nuna ofishin jakadancin Amurka yana ci da wuta daga nesa. An fara kwashe mutane.
Rahotannin da muke samu sun tabbataar da cewa hukumar leken asiri ta CIA ta bai wa Isra’ila bayanan sirri kan inda Ali Khamenei yake kafin a kai harin
Spain ta haramta amfani da sansanoninta ga Amurka don kai hari Iran. Pedro Sanchez ya soki Amurka yayin da Biritaniya da Jamus suka goyi bayan hare-haren.
Labaran Duniya
Samu kari