Labaran Duniya
Amurka ta fito fili ta fadawa Isra'ila cewa yaki da Iran zai dauki lokaci mai tsawo kafin a kawo karshensa. Wani rahoto ya ce yakin zai iya kaiwa Satumban 2026.
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta yi martani kan barazanar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi wa Iran.
Gwamnatin Burtaniya ta musanta ikirarin Isra'ila cewa Iran na shirin harba makamai masu linzami zuwa Turai, yayin da take kauce wa goyon bayan barazanar Trump.
Iran ta kai harin makami mai linzami kusa da cibiyar nukiliyar Isra'ila ta Dimona, inda ta jikkata yara da ruguza gine-gine a mako na huɗu na yaƙin.
Kasar Iran ta kaddamar da wani sabon rukunin makamai masu linzami masu dogon zango (Ballistic Missiles) zuwa asalin zuciyar nukiliyar kasar Isra'ila dake Dimona
Rahotanni sun nuna cewa an fara rana mai tsananin zafi a Yammacin Amurka a daidai lokacin da kasar ke yaki da Jamhuriyar Musulunci ta Iran, an gargadi mutane.
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC), ta yi ikirarin harbin jirgin yakin Isra'ila. Isra'ila ta ce an yi yunkurin harbin jirgin.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya fito ya ba da shawara ga kasashen Musulmi. Pezeshkian ya kuma musanta cewa Iran na son kera makaman nukiliya.
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta kasar Iran (IRGC) ta bayyana cewa ta kaddamar da sababbin hare-hare kan Isra'ila da sansanonin sojojin Amurka.
Labaran Duniya
Samu kari