Labaran Duniya
"A filin daga, abubuwa da yawa na faruwa, sai dai ƴan Najeriya ba sa godewa. Sau uku ana kai min hari, a inda sai dai mu shige daji da ni da yarana, sannna mu
Ministar ta jinjina wa Ƙungiyoyin kan irin gudunmawar da suke bayarwa wanda a ya sa aka ware ranar nan domin yin murna da tunawa da kuma haɗuwa da juna a duk
"Ina gode wa wannan mujalla kan jin daɗin ƴar gudunmawa da na bayar kan zaman lafiya a Afirka," Janathan ya bayyana hakan a shafinsa na Tuwita da Fesbuk..
"Shugaban ƴan sandan, a yayin da yake Allah-wadai kan mummunan aikin na sace ƴan matan, ya tabbatar da ƴan sanda da sauran jami'an tsaro ba za su gajiya ba waje
UNICEF na kan yaba wa gwamnatin Najeriya kan ƙoƙarin tabbatar da sakin su, sannan muna kira da a ayi duk mai yuwuwa wajen samar da tsaro a makarantu wanda
kumomin ƙasar Rasha ne dai suka amince da maganin na Sputnik V a watan Agusta bayan kuma ya kasance magani na farko da aka fara gwadawa a duniya, duk da cewa
Ƙasashen Afirka ta Kudu da Indiya na kan samar da magungunan kuma sun nuna buƙatar hakan a taron Ƙungiyar Kasuwanci ta Duniya wanda hakan ake ga zai taimaka
Barkina Faso na ɗaya daga cikin ƙasashe mafi talauci a duniya wacce kuma ke cigaba da fama da masu iƙirarin jihadi wanda ya samo tushe daga maƙwabciyarsu Mali
Ƴan sandan sun bayyana sumun bundugu goma sha huɗu (AK47) da alburusai da na'urar POS da kwamfutoci biyu da wayoyin hannu sha takwas da masuburbuɗar data da.
Labaran Duniya
Samu kari