Labaran Duniya
Dr. Onyema Ogbuagu ya na cikin Tawagar Likitocin pfizer dake binciken maganin COVID-19. Amurka da Gwamnati sun jinjinawa kwararren da ya shiga cikin Turawa.
A ranar Lahadi mu ka ji cewa Shugaban kasar Peru ya bar kujera bayan kwana 5 rak da hawa mulki. Duka-duka, kwanaki biyar ne Merino ya shafe a kan karagar mulki.
Sansanin mai kimanin shekaru dubu uku, an gano shine a mazaunin Yahudawan Hispin a ƙokarin aikin gina sabon wuri da zai maƙwabtaka da wurin, an yarda cewa malla
Sarki Salman na Saudiyya ya caccaki Iran matuƙa inda ya ce ana buƙatar ɗaukar "mataki mai tsauri" domin tabbatar da cewa ƙasar ba ta samu muggan makamai ba.
Har wa yau, an kara zarginta da yunƙurin kisa har sau goma, daga watan Yunin shekarar 2015 zuwa watan Yunin shekarar 2016, lokacin da ta ke aiki a asibitin Coun
A yau Laraba, 11 ga watan Nuwamba, an kai harin bam a wata makabarta da ba na Musulmai ba a birnin Jidda, babbar birnin kasar Saudiyya, da dama sun jikkata.
Hadaddiyar Daular Larabawa ta yi wasu kwaskwarima a dokokin shari’ar Musuluncin kasar inda ta halasta shan giya da kuma zaman dadiro don bunkasa arzikinta.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa yan Najeriya shida da aka yanke wa hukuncin ta’addanci a kasar Dubai na iya daukaka kara a kotun kolin kasar idan suka so.
Wannan yunƙuri ya janyo sa rai a zukatan ƴan Najeriya wai ko wataƙila gwamnatin tarayya na shirin buɗe iyakokin ƙasar don cigaba da kasuwanci da maƙwabtan ƙasas
Labaran Duniya
Samu kari