Kwara
Mun kawo jerin manyan ‘Yan adawan shugaban kasa Muhammadu Buhari da yanzu aka manta da labarinsu. Wadannan Sanatoci sun gane ba su da wayau barin APC.
Hukumar yaki da da fasa kauri ta kasa, reshen jahar Neja ta tabbatar da mutuwar wasu jami’anta guda biyu a hannun wasu gungun yan bindiga da suka kai musu farmaki yayin da suke bakin aiki a kan iyakar jahar Neja da jahar Kwara.
Da yake gana wa da manema labarai a Omu - Aran, Owolabi ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu, da takwaransa na jihar Kwara, Bukola Saraki, zasu kafa jam'iyyar da zata maye gurbin APC a 2023. Ya kara da cewa wasu
Wata kotun majistri dake zamanta a jahar Kwara ta bayar da umarnin garkame wani matashi bafulatani, Iliyasu Abubakar a kurkukun gwamnatin tarayya dake garin Ilorin saboda tuhumarsa da ake yi da halaka dan uwansa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a ranar Talata ne aka samu rahoton gwamnan ya sanar da Joana Kolo a matsayin guda daga cikin mutanen da yake muradin nadawa mukamin kwamishina a sabuwar gwamnatinsa.
Wani babban malamin jami’a, Farfesa Joshuwa Obaleye na sashin ilimin sinadarai Chemistry a jami’ar Ilorin ya kirkiro wasu sabbin magungun cutar kansa, zazzabin cizon saurao da kuma tarin fuka
Wani mummunan rahoto dake zuwa mana a yanzu da sanadin jaridar The Nation sun bayyana cewa, 'yan bindiga dadi sun yi awon gaba da wasu Turkawa hudu a wata mashaya dake kauyen Gbale na karamar hukumar Edu a jihar Kwara.
Wata mata mai suna Yemi Samuel, jami'an 'yan sandan jihar Kwara sun kama ta da laifin yin karya akan masu garkuwa da mutane sun sace ta. Yemi wacce aka kai ta babbar helkwata ta hukumar 'yan sanda ta Akure babban birnin jihar...
NDLEA ta gargadi jama'a da su guje wa safara da amfani da miyagun kwayoyi tare da yin kira ga jama'a da su kasance masu biyayya ga dokokin kasa. Dandi Emmanuel, jami'in hukumar NDLEA, ne ya bayyna hakan a garin Ilorin yayin gabata
Kwara
Samu kari