Kwankwasiyya
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi martani game da wasu batutuwa da suka shafi hukuncin Kotun Kolin da kuma dangantakarsa da 'yan jam'iyya mai mulki a jihar.
A jiya ne karon farko da tsohon gwamnan Kano watau Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana game da juyin da aka samu a cikin tafiyar Kwankwasiyya da aka fara juya masa baya.
Ganduje ya bayyana hakan ne ranar Alhamis yayin da yake karbar shugaban jam'iyyar PDP na Kano kuma jigo a tafiiyar Kwankwasiyya, Dakta Rabi'u Suleiman Bichi, tare da dubban magoya bayansa 'yan Kwankwasiyya da suka sauya sheka zuwa
Wasu Masoyan Gwamna Aminu Tambuwal da Abdullahi Ganduje sun dage da addu’a kafin zaman kotu a makon nan, inda su ka hakikance cewa har a kotun koli, su za su sake samun nasara.
Rigimar cikin gidan PDP ta kai har an tsige Shugaban jam’iyya a Kano. A jiya ne Shugabannin Kanana hukumomi sun sauke Rabiu Bichi.
A wani lamari da ya zo cike da bada mamaki kuma tamkar almara, wani mutum mai shekaru 45 kuma magidanci, uban yara mai suna Salisu Matagwa na kwatas din Kumbiya-kumbiya dake gwamna, ya tara dangi da abokan arziki don taron canjin
Kabir Muhammad wanda ya fara yada bidiyon auren karyar Shugaba Buhari da Sadiya ya shiga uku a hannun ‘Yan Kwankwasiyya domin sun bayyana abin da zai faru ga shi.
Mun ji cewa ‘Yanuwan wani fitaccen Matashin da aka yi awon gaba da shi sun tafi kotu. Mai dakin wannan ‘Dan Kwankwasiyya’ da aka nema ta na so a karbi N50m a hannun DSS
A takardar da mai magana da yawun Injiniya Abba K. Yusuf ya bada, Sanusi Bature Dawakin-Tofa ya mika ta ga jaridar Solacebase, ta ce, "Kungiyar lauyoyinmu a halin yanzu suna bitar hukuncin. Bayan hakan ne zamu yanke hukuncin abind
Kwankwasiyya
Samu kari