Kwankwasiyya
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano, Rabiu Sulaiman Bichi, ya ce wannan ba shine karo na karshe da gidauniyar Kwankwasiyya za ta dauki nauyin dalibai zuwa kara karatu a kasashen ketare ba, tare da bayyana cewa gidauniyar na ciga
Da alamu dai idan a ka yi wasa za a iya maida zaman kotun Abba Gida-Gida da Ganduje zuwa babban birnin tarayya Abuja. Kotu ta ce idan a na samun barazana a shari’ar Kano za ta tashi ta koma Abuja.
A tsakanin yau da gobe Abba Gida-Gida zai gabatar da shaidunsa a Kotun da ke sauraron karar zaben Kano na 2019. Akwai mutum 500 da za su bada shaida ga Abdulla Ganduje da Abba Yusuf da su ka kara a zaben.
Yanzu haka Kwankwaso ya fara neman Makarantar da Matasa 370 da a ka zaba za su yi karatu. Hazikan Matasan da gidauniyar Kwankwasiyya ta zaba za su yi karatu ne a Indiya.
Legit.ng ta ruwaito a makon data gabata ne aka jiyo Sanata Rabiu Kwankwaso yana bayyana yadda darikar Kwankwasiyya ta samu karbuwa a duk fadin duniya bama cikin Najeriya kadai ba, a cikin wata hira da yayi da manema labaru.
Abba Yusuf ya bayyana cewa harkar ilmi da yunwa ya kamata a gyara a Kano ba nada Sarakuna ba. Yusuf yace Ganduje zai barnatar da dukiyar Talakawa wajen kirkiro wasu Sarakuna na dabam yayin da ake cikin yunwa.
PDP da dan takarar ta sun shigar da karar ne domin kalubalantar nasarar da jamiyar APC tare da wanda yayi mata takara, Hon. Tijjani Abdulkadir Jobe, suka samu. Kotun ta kori karar ne bisa rashin cikakkun hujjojin da Jamiyar PDP ta
A ranar Asabar, 27 ga watan Afrilu, dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin inuwar jam'iyyar PDP a zaben da aka kammala, Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida), ya kai wa babban shehun darikar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi
An rusa shari’ar Lewis Allagoa inda aka tabbatar Abba Gida ne ‘Dan takarar PDP. Alhaji Jafar Sani Bello, Muhammad Sadiq Wali, Salihu Sagir Takai, Ibrahim El Amin da Akilu Sani Indabawa ne su ka zo bayan sa.
Kwankwasiyya
Samu kari