Zaben jihohi
Awka - Jam'iyya mai rike da gwamnati a jihar Anambara, All Progressives Grand Alliance (APGA), ta yi babban rashi sakamakon sauya shekan wani dan majalisar waki
Shugaban kungiyar kiristocin Najeriya ta CAN ya ja kunnen jam’iyyun siyasa akan tsayar da ‘yan takarar su duk masu addinai daya a zaben 2023 da ke karatowa. Ya
Kafin zuwan zaben gwamnoni na 6 ga watan Nuwamba a jihar Anambra, sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, Usman Baba, ya aike a kalla manyan jami'an 'yan sanda.
Kuma dai, fasto Dakta Misis Flora Ilonzo, ta gargadi ‘yan siyasa a kan yin magudin zabe gabannin zaben gwamna na ranar 6 ga watan Nuwamba, a jihar Anambra.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Filato, ta bayyana jam'iyyar APC a matsayin wadda ta lashe baki ɗaya kujerun ciyamomi da kansiloli a zaɓen jihar Filato.
Rahoton 'States of States' na 2021 da kamfanin BudgIT ta wallafa ya nuna jerin jihohin Najeriya goma da aka fi fama da bakin talauci da rashin daidaito a Najeri
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a shirye take ta yi duk abinda ya dace, domin tabbatar da an gudanar da zaben gwamna a jihar Anambra, ranar 6 ga Nuwamba.
Kungiyar gwamnonin arewa sun taya takwaransu na jihar Kogi, Yahaya Bello murna a kan nasarar da ya yi a kotun koli wacce ta tabbatar da shi a matsayin Gwamna.
Labari mai zafi ya zo mana cewa kotun koli ta yi fatali da karar PDP, sun ce ‘dan takarar APC, Mista Yahaya Bello ne ya ci zabe, kuma shi ne Gwamnan Jihar Kogi.
Zaben jihohi
Samu kari