Zaben jihohi
Sanatan Kogi Dino Melaye kalubalanci ‘Yan siyasan Najeriya a wani bidiyo. Dino Melaye ya ce duk abin da ya mallaka a Duniya guminsa ne ba kwangilar gwamnati ba.
Idris Wada ne ainihin ‘Dan takarar PDP. Alkalai da su ka hada da Ibrahim Muhammad Saulawa da Joseph E. Ekanem da kuma Yasir Nimpar su ka yanke wannan hukunci.
Mun samu labari cewa ta tabbata Gwamnan Kogi Yahaya Bello bai kamu da cutar Coronavirus ba. A Osun kuma Coronavirus ta sa ‘Dan Majalisar Najeriya ya rufe kansa.
Rigimar APC ta sa wasu Gwamnonin da ke goyon-bayan Oshiomhole su na neman hanyar ganin Buhari yau domin su hana a tunbuke Shugaban APC.
Gwamna Yahaya Bello na Kogi ya zare jiki daga zargin sauke Oshiomhole. Gwamnan Kogin ya yi wuf ya karyata zargin yi wa Oshiomhole kutun-kutun.
Da yake mayar da martani, Melaye ya ce yana sha'awar sayen motoci kuma bai kamata hakan ya zama matsala ga kowa ba. "Kowa yana kashe kudinsa ne a kan abinda yake so. Ni burina shine na mallaki motocin kece raini. Masu tsafi suna
Musa Wada wanda shi ne ‘Dan takarar PDP ya samu nasarar farko a zaben Jihar Kogi a Kotu inda aka tabbatar da sahihancin satifiket dinsa.
An fara samun sabani tsakanin Gwamna da Mataimakinsa daga hawa mulki. Yahaya Bello da Mataimakinsa Edward Onoja sun karyata jita-jitar samun wani sabani.
An rantsar da Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi a ranar Litinin, 27 ga watan Janairu domin sakeshugabancin jihar a karo na biyu a Lokoja, babbar birnin jihar.
Zaben jihohi
Samu kari