Kiwon Lafiya
Binciken ya gano cewa, idan ɗaya daga cikin ma'abota zama tare musamman ma'aurata ya na ƙoƙarin rage nauyin jikin sa, hakan zai yi tasiri ga ɗaya ma'abocin zaman koda kuwa babu rawar da yake takawa wajen tallafawa abokin zaman sa.
Sabon rahoton da WHO ta fitar dai, ya nuna cewa, sama da mutum 100,000 ke kamuwa da cutar ta kansa a kowacce shekara, a Najeriya kadai, kuma akalla a kullum maza 40 ke mutuwa, da mata 25, daga cutar ta kansa a kasar.
A sakamakon haka ne, a wani littafi Fruits of Warm Climates wallafar wata mata, Julia Morton, da kuma mujallai daban-daban na kiwon lafiya sun bayyana cewa, yawan amfani da lemun tsami ya kan haifar da cututtuka da suka haɗar da.
A da dai, an fi ganin mace-mace a kansar nono fiye da ta dubura, amma saboda bincike da kiyayewa, ya sanya an iya shawo kan matsalar wadda bata da magani, sai dai neman kariya. A da dai, an fi ganin mace-mace a kansar nono fiye da
An gano gawar marigayi Wasi’u ne a cikin motar sa bayan rai yayi halin sa, ba da dadewa ba bayan sallar asuba ranar Alhamis. Oladipo ya shaidawa majiyar mu, cewar sun ga marigayin a cikin masallaci kafin ayi sallar asuba, ya kara
Kamar yadda mutane dayawa suka sani sauro yana daga cikin kananan kwari amma bala’in sa yafi yawa sosai binciken da wasu likitocin kimiyya suka gudanar sun gano dalilai shida dake sa sauro suka fi son cizon wasu mutane
Hukumomin Nigeria tare da hadin gwiwar hukumomi na kasa da kasa, ciki har da Hukumar Lafiya ta Duniya WHO, Da Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya, UNICEF, na kaddamar da aikin rigakafin cutar shawara, wanda...
Gwamnatin jihar Anambra ta sanya dokar haramta shan garri a jihar a matsayin mataki na hana yaduwar cutar zazzabin Lassa. Kwamishinan lafiya na jihar, Dakta Joe Akabuike, shine ya sanar da dokar a yayin da yake wayar da kai tare
Bisa ga wannan sabbin bayyanai da aka gano yanzu, masu binciken sun yi kira ga gwamnatocin kasashe da su gyara dokokin kasar su na shekarun da balagagge ke da ‘yancin yin wasu abubuwa a matsayinsa na cikakken mutum.
Kiwon Lafiya
Samu kari