Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana wasu ka'idoji da dole kamfanin Twitter ya cika su kafin ya zama mai cikakken aiki a kasar. Ta lissafa ka'idojin masu sauki.
Bayan da gwamnatin Buhari ta sauko ta yafe wa kamfanin Twitter bisa kuskurensa, kamfanin ya fito ya yi bayani kan matakin da gwamnati ta dauka kan soke haramcin
Ministan yada labarai da al'adu, Lai Mohammed, ya bayyana cewa nan babu dadewa gwamnatin tarayya za ta dage dokar haramta Twitter da tayi a fadin Najeriya.
Gwamnatin Nigeria ta shaida wa babban kotun tarayya a Legas cewa bata hana yan Nigeria amfani da dandalin sada zumunta na Twitter ba, tana mai cewa har yanzu ak
A kasar Indiya, wata kungiya ta yi wuf ta maka kamfanin Twitter a kotu bisa zargin shiga harkokinta da ba a gayyace ta ba. Ta ce twitter na shirin cutar da kasa
Ministan yada labarai da al'adu a Najeriya, Lai Mohammed ya bayyana illolin dake tattare da amfani da VPN wajen hawa manhajar Twitter da gwamnati ta haramta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci Babatunde Fashola, ministan ayyuka da gidaje, Abubakar Malami, Antoni janar na tarayya da su tattauna da Twitter kan.
Gwamnatin Buhari ta bayyana dalilanta na cewa ba za ta amince da ci gaba da ayyukan Twitter a Najeriya ba. Ta ce dama Twitter ba kan ka'ida take aiki a Najeriya
Shugaba Buhari ya bukaci Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola, Ministan Shari'a, Abubakar Malami su tattauna da kamfanin Twitter game da haramta ayyukan
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari