Wayoyi 52 da manhajar WhatsApp za ta daina aikin kansu daga Nuwamban 2021

Wayoyi 52 da manhajar WhatsApp za ta daina aikin kansu daga Nuwamban 2021

  • Miliyoyin wayoyi a fadin duniya na gab da daina WhatsApp daga Nuwamban shekarar nan
  • Manhajar WhatsApp ta shahara cikin al'umma inda kusan kowa na amfani da ita
  • A cewar Wikipedia, sama da mutane bilyan 2 na amfani da WhatsApp a fadin duniya

Wani sabon tsarin da kamfanin WhatsApp ta kawo a 2021 zai hana manhajar kamfanin aiki kan miliyoyin waya a fadin duniya fari daga ranar Nuwamban 2021.

The Sun ta tattaro wasu wayoyi da manhajar za ta daina aiki kuma hakan zai tilastawa masu irin wayoyin kara girman kwakwalwar aiki (OS) ko kuma siyan sabon waya.

Ga jerin wayoyin da WhatsApp zata daina aiki

1. Galaxy Trend Lite

2. Galaxy Trend II

3. Galaxy SII

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kara karanta wannan

Zangon karatu na 2021/2022: Jerin jami'o'in da suka sanar da ranakun zana jarabawar Post UTME

4. Galaxy S3 mini

5. Galaxy Xcover 2

6. Galaxy Core

7. Galaxy Ace 2

8. Lucid 2

9. Optimus F7

10. Optimus F5

11. Optimus L3 II Dual

12. Optimus F5

13. Optimus L5

14. Best L5 II

15. Optimus L5 Dual

16. Best L3 II

17. Optimus L7

18. Optimus L7 II Dual

19. Best L7 II

20. Optimus F6, Enact

21. Optimus L4 II Dual

22. Optimus F3

23. Best L4 II

24. Best L2 II

Wayoyi 52 da manhajar WhatsApp za ta daina aikin kansu daga Nuwamban 2021
Wayoyi 52 da manhajar WhatsApp za ta daina aikin kansu daga Nuwamban 2021

25. Optimus Nitro HD

26. Optimus 4X HD

27. Optimus F3Q

28. ZTE V956

29. Grand X Quad V987

30. Grand Memo

31. Xperia Miro

32. Xperia Neo L

33. Xperia Arc S

34. Alcatel

35. Ascend G740

36. Ascend Mate

37. Ascend D Quad XL

38. Ascend D1 Quad XL

39. Ascend P1 S

40. Ascend D2

41. Archos 53 Platinum

42. HTC Desire 500

43. Caterpillar Cat B15

Kara karanta wannan

Jerin jihohi 10 da suka fi yawan marasa aikin yi a Najeriya

44. Wiko Cink Five

45. Wiko Darknight

46. Lenovo A820

47. UMi X2

48. Run F1

49. THL W8

50. iPhone SE

51. iPhone 6S

52. iPhone 6S Plus

Ba za'a sake yiwa yan kasa da shekaru 18 rijistan layin waya ba, Hukumar NCC

Daga yanzu zaa daina yiwa yan Najeriya masu shekaru kasa da 18 rijisan layukan waya kuma ba zasu iya mallakar SIM ba a Najeriya, hukumar sadarwan Najeriya NCC ta bayyana.

Punch ta ruwaito cewa wannan umurni na kunshe cikin sabuwar dokar rijistan layukan waya da hukumar ta wallafa a shafinta na yanar gizo.

Asali: Legit.ng

Authors:
Abdul Rahman Rashid avatar

Abdul Rahman Rashid Rashidah Abdul Rahman 'yar jarida ce kuma dalibar ilimi wacce ta kwashe shekaru kimanin hudu yanzu tare da shararriyar jarida Legit. Ta samu gogewa a ɓangaren rubutun labarai akan fannoni shatta, wanda suka hada da siyasa, kasuwanci, wasanni, nishadi, dss. Zaku tuntubarta a akwatin email: abdulrahman.rashidah@corp.legit.ng