Katsina
Jami’an rundunar Yansanda a jihar Katsina sun kama wani mugun mutum mai suna Sani Idris mai shekaru 40 da laifin yi ma matan aure har su bakwai fyade.
Bayan sun gama wasan ne, sai masoyan Nafisa suka dinga yin kokarin kusantar ta don daukan hoto da ita da kuma ganawa da tauraruwar ta Kannywood, amma.
Tunawa da tsohon shugaban kasa marigayi Alhaji Umaru Musa Yaradua, yau 5 ga watan Mayu ne rasuwar marigayin ta cika shekaru 7 dai-dai
Hukumar zabe ta shiyar Katsina ta ce ta tsai da ranar 20 ga watan Mayu a matsayin ranar sake zaben mazabar Mashi / Dutsi ta tarayya
Dan majalisa mai wakiltan Bakori da Danja jihar Katsina, Amiru Tukur yace bashi acikin wadanda suka sha ruwan duwatsu a taron jam’iyyar da akayi a garin Funtua.
A cewar sa: "Bayan na auri mamar jaririyar sai kawai na rika yin wasu tafiye-tafiye bana zama gida. Kwatsam sai nayi mafarkin cewa idan nayi wa jaririyar fyade
Wata kungiyar masu taimako ta taimaka ma wata mai kosai , Amina Abdullahi, yar shekaru 45 da haihuwa.An bata kudi N100,000 kuma anyi godiya da kokarinta.
A jiya Asabar ne Jami'ar Umaru Musa Yar'adua dake Katsina ta yaye dalibai kusan dudu biyar. Bikin yaye daliban shine karo na biyu da jami'ar ta taba yi.
Haka kuma shiyyar Arewa maso Yamman ce aka fi samun laifukan fiye da sauran shiyyoyin kasar biyar, inda aka samu masu laifin ta'ammali da kwayoyin har 8,939.
Katsina
Samu kari