Dalilin da yasa nayi lalata da yarinya yar wata 7 - Magaji Dansale

Dalilin da yasa nayi lalata da yarinya yar wata 7 - Magaji Dansale

- Wani mutum dan shekara 57 mai suna Magaji Dansale a jiya juma'a yayi ikrarin yadda da zargin da ake yi masa na yiwa jaririya diyar matar sa yar wata 7 fyade

- Magaji Dansale yace sharrin shaidan ne ya ja ya aikata hakan yayin da yake bada ba'asi a caji ofis tare da wasu sauran bata gari dake a kulle

Wata yarinya
Wata yarinya

Legit.ng ta tattaro cewa yayin da yake yin ikrarin, Magaji Dansale ya kuma roki hukuma da da sassauta mashi hukuncin da za'ayi masa.

Yayin da yake bada ba'asi, mai laifin yace gani yayi acikin mafarki cewa idan har yayiwa yarinyar fyade to tabbas zai bar yawace yawacen da yake yi.

KU KARANTA: Wani dan siyasa ya rataye kansa

A cewar sa: "Bayan na auri mamar jaririyar sai kawai na rika yin wasu tafiye-tafiye bana zama gida. Kwatsam sai nayi mafarkin cewa idan nayi wa jaririyar fyade to zan bari."

Amma ba da wata mummunar manufa nayi hakan ba. Allah ne ya kaddara zanyi. Ya ci gaba da cewa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Nan kuma wasu matane ke zanga zanga a Katsina

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: