Katsina
Hukumar kamfanin raba hasken wutar lantarki dake Kano (KEDCO) ya bawa abokan huldar sa dake jihohin Jigawa, Kano, da Katsina hakuri bisa karancin samun wutar lantarki a cikin 'yan kwanankin nan. Kamfanin, ta bakin kakakinsa, Moham
Hukuma ta damke wani mai sayar da maganin gargajiya, Usman Saidu, bisa laifin salwantar da rayuwar wani matashi dan shekara 27 mai suna Aliyu Yahuza a jihar Katsina. An gano cewa marigayin ya mutu ne bayan ya saya maganin bindiga
Shugabar hukumar NDLEA ta bayyana cewa babu wata babbar makarantar da babu dalibanta mata ba su shiga cikin masu shayeshayen ba, wanda yawancinsu an kama su ne a gefen makarantar kodai suna saye ko kuma suna sayarwa.
A yayin wata ziyara daya kai jihar Katsina, tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, kuma madugun kwankwasiyya, ya gaud a dimbin masoya, kamar yadda NAIJ.com ta gano, Idan mai karatu zai tuna, tun bayan mika ragamar
Wani tsoho mai shekaru 50 a duniya, Sufiyanu Kamala ya shiga hannun hukuma bisa laifin dirka ma wata mahaukaciya mai shekaru 25 ciki. Lamarin dai ya faru ne a garin Saniyar Jino da karamar hukumar kankara na Jihar Katsina.
A yayin da shekarar 2019 ke kara gabatowa, kasar Najeriya ta fara dandanon alamu na shirye-shiryen zaben kasa da za a gudanar a shekarar, inda 'yan gwagwarmayar
An tuhumi Abdullahi wanda dalibin aji daya ne a daya daga cikin makarantun sakandire na jihar, da laifin ketawa ƙanwarsa haddinta a gidan iyayen su dake unguwar
Uwargidan Shugaban Kasar Najeriya, Hajiya Ai'sha Buhari ta ziyarci garin Daura da ke Jihar Katsina domin hallartan taron bada tallafi ga al'umma maza da mata da
Rundunar 'yan sandan Jihar Katsina tayi nasarar damke wani barawon shanu kuma mai fashi da makami mai suna Ibrahim Umar wanda ya shahara wajen fashi..
Katsina
Samu kari