Katsina
Tattalin arzikin Najeriya ya dogara ne da kudaden shiga da gwamnati ke samu daga hada - hadar man fetur. Hakan yasa kasar ta dogara kacokan a kan tattalin arzikin man fetur tare da wofantar da sauran albarkatun da kasa keda su.
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Katsina sun samu nasarar cafke wasni kasurgumin barawon mutane inda yake garkuwa dasu domin karbar kudin fansa bayan ya sace kanwarsa, karamar yarinya yar shekara 6.
Gwamnatin jahar Katsina a karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari ta kashe akalla naira miliyan 52,901,098.74 wajen gyaran babban masallacin juma’a na Usman Danfodio dake unguwar Modoji a cikin garin Katsina.
Kaakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ya dauki nauyin kulawa da wata jaririya mai suna Halima Abubakar da aka haifa da wata matsalar rashin lafiya a jahar Katsina, inda ya biya mata kudin asibiti a babban birnin tarayya A
Gungun yan bindiga sun kaddamar da wani samame a karamar hukumar Malumfashi ta jahar Katsina, inda suka yi awon gaba da mahaifin wani hamshakin attajiri dake taimaka ma jama’a, Alhaji Ali Abdu.
Rahotanni sun kawo cewa yar’uwar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Rabiatu Muhammed na daga cikin zababbu 17 da majalisar dokokin jihar Katsina ta tabbatar a matsayin kwamishinoni a ranar Laraba, 30 ga watan Oktoba.
Daga karshe bayan daukan dogon lokaci ana shirye shirye, gwamnan jahar Katsina, Aminu Bello Masari ya aika ma majalisar dokokin jahar Katsina jerin sunayen sabbin kwamishinoninsa.
Yanzu haka dai gidauniyar Kwankwasiyya tana ta faman shirye-shirye a jihar Katsina domin daukar nauyin 'ya'yan talakawa marasa galihu wajen ba su ingantaccen ilimi. Gidauniyar ta dauki wannan kuduri ne domin ganin ta ingantan...
Wata kotun Majistare a Katsina ta bukaci adana malamin gidan horo na Daura mai shekaru 78 a gidan maza. Za a aje Malam Bello ne a gidan yari har zuwa ranar 22 ga watan Oktoba, 2019 lokacin sa za a cigaba da...
Katsina
Samu kari