Katsina
Harin na zuwa ne bayan kwana daya kacal da kashe mutane 13 a wani hari da 'yan bindigar su ka kai a kauyukan Unguwar Gizo, Maigora, Sabon Layi, da Mai Ruwa a ka
Rayuka 15 ne suka salwanta a kananan hukumomin Faskari da Sabuwa a wani mummunan harin da 'yan bindiga suka kai yankin ranar Alhamis. 'Yan bindigar sun kai hari
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya sanar da dage dokar takaita zirga-zirga ta wucin-gadi a kowacce ranar Juma'a. Masari ya dage dokar hana tarukan add
A cewarsa, shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya yi amfani da matsayinsa wajen yin garambawul tare da kawo sauye - sauye a rundunar 'yan sanda. Adamu ya kara da
Haka zalika Gwamna Aminu Masari ya ce gwamnatin jahar na da kimanin samfur 400 dake jiran a musu gwaji daga hukumar kiyaye yaduwar cututtuka ta kasa, NCDC.
A kalla mutum 600, wadanda suka hada da mata da kananan yara 'yan bindiga suka fatattaka a fadin jihar Katsina sannan suka samu masauki a filin kwallo da ke ATC
Tsoro da tashin hankali ya shiga zukatan mazauna jihar Katsina sakamakon karuwar mace-mace a garin Katsina bayan hauhawar annobar Coronavirus. A ranar Lahadi, a
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana tun bayan bullar annobar korona a Najeriya, jimillar ma su dauke da cutar korona a Najeriya ya hau
Hedkwatar tsaro ta Najeriya ta ce rundunar Operation Hadarin Daji ta halaka sama da 'yan bindiga 200 a ruwan bama-baman da ta dinga musu a Zamfara da Katsina.
Katsina
Samu kari