Katsina
Hukumar kwastam ta ƙasar nan, reshen jihar Katsina dake arewa maso yammacin Najeriya, tace ta kwace jarkokin man fetur sama da 1000 da ake kaiwa yan bindiga.
Hukumar kwastam ta ƙasa, ta gano wasu bayanan sirri na yadda masu fasa kwaurin shinkafa suke tallafawa yan bindiga wajen kai musu man fetur da sauran kayayyaki.
Tun bayan katse hanyoyin sadarwa a jihar Katsina, yan bindiga sun cigaba da cin karen su babu babbaka kasancewar mutane basu da hanyar neman ƙarin jami'ai.
Rahotanni daga jihar Katsina, sun bayyana cewa jami'an kwastam sun bude wuta kan mai uwa da wabi a yankin karamar hukumar Mani, jihar Katsina, ranar Asabar.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta kama wata Hajarat Egbunu wacce tsohuwar ma’aikaciyar hukumar kula da shige da fice, NIS ce bisa damfarar N47,000,000. Bisa
Wata matashiyar budurwar najeriya mai suna Wasilat Attahir, ta amsa kiran mahaliccin ta ana sauran kwanaki uku daurin auren ta. Wanda za a yi shi ranar Asabar.
‘Yan sanda sun gano cewa dalilan da ya sa ‘yan bindiga su ke ta kashe mutane a jihar ya biyo bayan hakala Fulani da wasu kungiyoyin ‘yan sa kai su ke ta yi ne.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana adadin yaran da aka sanya a makaranta a tsakanin shekarun 2019 zuwa 2021. Ta kuma bayyana burin sanya wasu da dama a makarant
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi ram da wani matashi mai karancin shekaru da ake zargi da kai wa 'yan fashin dajin jihar man fetur, Gambo Isah ya sanar.
Katsina
Samu kari