Kasashen Duniya
Kasar Amurka ta aike da sakon taya murna da fatan alheri ga dukkan musulmin duniya a yayin da za su shiga wata mai alfarma na Ramadana. Sakataren gwamnatin kasar Amurka, Mike Pompeo ne ya bayar da wannan sakon a watan sanarwa da y
Wani Dan jaridar Najeriya, Abubakar Ibrahim, ne ya lashe wata gagarumar lambar yabo na marubuta a duniya mai suna Michael Elliot Award saboda rahotannin da ya rubuta akan adadin mutanen da suka rasu ko rasa muhallinsu sakamakon ta
'Yan sanda sun ce jama'a sun shiga cikin halin dimuwa sakamakon wannan annoba. Mazauna kauyukan na cigaba da tsare yaran su a gida sannan suna jin tsoron fita gonakin su. Jami'in 'yan sanda, Anand Kulkarni, ya shaidawa majiyar mu
Mun samu rahotton cewa kasar Saudiyya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kasar Vatican inda zata fara coci-coci saboda mabiyya addinin Kirista da ke zaune a kasar ta Saudiyya kamar yadda Breitbart ta wallafa. Rahotton yace b
Hukumar zabe ta INEC, a yau juma'a, ta karyata batun cewa wai ta kashe Naira biliyan 100 kan zaben kiranyen Dino Melaye, wanda ya kayar da gwamnan shi a makon nan, sakamakon rigima da suke ta siyasa da bai kara wa talakawan jihar
Najeriya da China sun shiga wata yarjejeniya ta musamman na tattalin arziki. Wannan yarjejeniya zai taimakawa kasashen 2 wajen tattalin kudin kasar wajen su kuma alakar da za a kulla tsakanin kasashen na Afrika da Asiya.
Mun shiga Kasar Ingila ta Turai inda yanzu mu ka kawo maku wasu daga cikin karfin ikon da Sarauniyar Ingila ta ke da shi a kasar ta. A Birtaniya dai har yanzu Sarauniyar ta na da martaba kamar yadda tsarin mulki ya tanada.
Aure dai al'amari ne mai muhimmanci a rayuwar dan adam da akeyi saboda kaunar juna da hayayafa da kuma cika ka'idojin wasu addinai ko wasu dalilan daban. A yayinda wasu ma'auratan sukan hadu ne a wurare biki kamar aure, suna da sa
Sai gwamnnati ta sanya lada ga duk wanda yasan inda aka binne kudaden Najeriya da aka sata, wadanta a yanzu an gano kusan tiriliyan daya, da 'yan siyasa suka kwashe suka mayar nasu da iyalansu, wasu har a kasar waje
Kasashen Duniya
Samu kari