Kasashen Duniya
A yau ne hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ta fitar da jerin ‘yan wasa 23 da zasu taka leda a gasar cin kofin Duniya da za a fara bugawa cikin watan nan a kasar Rasha. Cikin jerin ‘yan was an akwai masu tsaron raga guda uku; Ikec
Dazu mu ka ji labari daga Hukumar NAHCON cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki Kasar Saudiyya ta nemawa ‘Yan Najeriya sauki wajen samun takardar biza domin shiga Kasar ganin aikin Hajjin wannan shekarar ya karaso.
Ministan harkokin kasashen waje na kasar Saliyo, Allie Kabba ya nemi tallafi daga Najeriya a fannin ilimi, kiwon lafiya da makamashi. Mr. Kabba ya yi wannan rokon ne a ranar Laraba a Abuja yayin da ya ziyarci takwaransa na Najeriy
“’Yan sanda biyu mata sun bukaci na tube kaya na tare da bude kafafu na. Amma ko bayan sun gamsu cewar ni mace ce sai suka mayar da ni suka garkame,” a cewar Mumbi. Mumbi ta bayyana cewar ta daina aske gemun ta ne saboda kaikayi
Ana saka ran za a gwabza wani rikici a kudu maso yammacin kasar Syria kuma a kan hakan ne shugabannin suka gana tare da cimma yarjejeniyar cewar, dakarun Iran ba zasu shiga cikin rikicin ba. Jaridar Ilaf ta kasar Saudiyya, mai cib
India dai ta kasance gidan macizai kala 300 kuma 60 daga cikin su suna da dafi sosai, sun hada da Indian Cobra, watau kububuwa, Krait, Russell Viper da kuma Saw Scaled Viper, watau sari kutub. Har bautar macizai sukan yi don tsoro
Wasu hotunan shahararren jarumin fina-finan kasar China, Jet Li, dake yawo a dandalin sada zumunta na nuni da cewar ba ya cikin koshin lafiya ganin yadda ya kwarjale. A cikin hotunan, Jet Li, ya nuna alamun shan wuya da gajiya bay
Watan Ramadana wata ne da al'ummar Musulmai suke yin azumi na tsawon kwana 29 zuwa 30 daga fitowar alfijir zuwa faduwar rana a kowacce shekara. Amma tsawon sa'o'in azumin yana bambanta a wasu kasashen na duniya, inda sa'o'in wasu
Jagoran mabiya darikar katolika ta duniya, Paparoma Francis yayi kakkausar suka da Allah-wadai game da kisan gillar baya-bayan nan da sojin haramtaciyyar kasar Isra'ila suka yi wa Falasdinawa a Zirin Gaza. Kamar yadda kamfanin dil
Kasashen Duniya
Samu kari