Kasashen Duniya

An kashe Fulani 32 a wani rikicin kabilanci
An kashe Fulani 32 a wani rikicin kabilanci
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Kashe - kashe dai ya zama tamkar ruwan dare a duniya, inda a yanzu haka an kaiwa Fulani wani mummunan harin kabilanci an kashe musu mutane 32. A sanarwar da kafar yada labarai ta kasar ta fitar, ta nuna cewa, wasu mutane dauke...