Kasar Saudiya
Ana dab da buda baki, wani mutumi ya garkame mahaifinsa, mahaifiyarsa, 'dansa da 'diyarsa, wadanda ke azumi a gidan a Saudiyya gami da banka wa gidan wuta.
Labari da duminsa dake shigowa na nuna cewa ba'a ga jinjirin watan Shawwal a kasar Saudiyya ba a yau Asabar, 29 ga watan Ramadan, wanda yayi daidai da 30 ga wat
Al'ummar da ba musulmi ba mazauna kasar Saudiyya sun yi azumin watan Ramadan tare da musulmi da nufin kara dankon zumunci da abota tsakaninsu da musulmi, rahoto
Wasu 'yan gwagwarmayar kasa Pakistan sun shiga hannu, an yanke musu hukuncin shekaru 5 a gidan yari, cin su tarar SR60,000, tare da haramta musu Hajji da Umra.
Jami'ai a kasar Saudi sun yi ram da mazauna da masu karya dokar da aka kama suna bara a Makkah, wadanda suka hada da cikin dukkan manyan masallatai 2 Annabi.
Kotun kolin Saudiyya a ranar Alhamis ta umurci masu sa ido da su nemi jinjirin watan Shawwal na shekarar Hijira 1443 da yammacin ranar Asabar 29 ga Ramadan.
Ma'aikatar addini ta Saudiya ta nemi masallatai su yi aiki da koyarwar Annabi Muhammadu S.A.W. game da addu'ar da aka ruwaito yana yi yayin addu'ar Al-kunutu.
A ranar Asabar, Ma'aikatar Hajji da Umara ta Saudi Arabiya ta sanar da cewa makurar shekaru 65ce ga mahajjatan da z asu yi aikin Hajjin wannan shekarar 2022.
Dr. Qais Bin Muhammad Al-Sheikh Mubarak, tsohon mamban kungiyar manyan malaman Saudi Arabiya, ya ce babu laifi idan musulmi ya yi shagalin bazday a musulunci.
Kasar Saudiya
Samu kari