Karatun Ilimi
Babagana Zulum ya shiga cikin masu neman a rage kudin makarantar jami’ar Maiduguri. Gwamnan na jihar Borno ya roki shugabannin jami’ar su sake tunani kan batun.
Gidauniyar Abdul Samad Rabiu Africa initiative ta tallafawa wasu makarantu da Naira biliyan 22. Jami’o’in da za su amfana sun hada da Uni Uyo, Uni Jos, UniLagos
Gwamnatin Nasiru El-Rufai a jihar Kaduna ta dawo da malamai 1,288 na makarantun firmare da aka kora a jihar kan faduwa jarrabawar cancanta wata 10 da suka wuce.
Jameel Muhammad Sadees ya kan yi tafsiri tare da 'dansa. Shi ma Mansur Isa Yelwa yana fassara Al-Kur’ani ne tare da yaronsa, Alaramma Abdurrahim Mansur Yelwa
Wata ƴar Najeriya mai karatu a ƙasar waje tayi wani abin mamaki da ya ɗauki hankulan mutane a yanar gizo. Budurwar ta kwashi guzurin kayan abinci zuwa waje.
Wata kwaleji a Amurka mai suna Berea ta bayyana cewa tana karbar 'yan Najeriya kyauta kuma ta basu abinci yayin da suke karatu. Tana samar da aiki ga dalibai.
Wata daliba ta tabo malamain kwalejin fasaha a Najeriya, inda tace ta ba da al'aurarta ne kafin ta kammala karatu cikin sauki. Kwaleji ya ce zai dauki mataki.
Wata jami'a a Arewacin Najeriya ta bayyana haramtawa dalibanta amfani da waoyoyin hannu saboda wasu dalilai da suka faru. Mutane sun yi martani mai daukar rai.
Wani hazikin matashi da ya taba warware gagarumar masatalar lissafi da ta gagara tsawon shekaru 30 a Japan yanzu ya koma kera motoci masu amfani da lantarki.
Karatun Ilimi
Samu kari