Karatun Ilimi
Kamfanin BUA ta yiwa al'ummar jihar Sokoto tagomashi inda ya ba da tallafin kujeru da teburan karatu guda 1,000 da ya kai miliyan 32 ga makarantu a fadin jihar.
Wata tsohuwa mai suna Joyce DeFauw mai shekaru 90 ta kammala digirinta na farko daga jami'ar Arewacin Illinois dake Amurka bayan shekaru 71 da shigarta jami'ar.
Wani hazikin yaro mai suna Taghab Matthew wanda yayi nasarar samun A 7 a WAEC ya zauna dirshan a gida sakamakon rashin kudin cigaba da karatunsa zuwa jami'a.
Hafsat Sanusi Lamido wacce aka fi sani da Fulani Siddika Sanusi ta kammala digirinta na biyu a fannin shari’a daga jami’ar Soas dake Landan a ranar Laraba.
Wata budurwa ta gurfana tare da durkusawa a gaban ‘dan uwanta a yayin da ake bikin yayesu daga jami’a. Ta kawata ‘dan uwanta da rigar kammala karatun nata.
Ba girman kai, wata matashiyar budurwa wacce ta kammala karatun jami'a na digirin farko, ta ƙara wa matasa kwarin guiwa bayan ta bud'e wurin wankin motoci.
Kwamishinan ilimi na jihar Bauchi, Dakta Aliyu Usman Tilde, yayi murabus. Kwashi nan ya sanar da hakan a shafinsa na Facebook inda ya bayyana dalilin hakan.
wani rahoto da unicef ta jagoranci shirya shi ya nuna yaddda yara talakawa ke shan wahala musamman a fannin ababen more rayuwa ilimi da sauran bukatun yau.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce ta wajabta a fara koyar da daliban firmare karatu da harsunan iyayensu ma'ana harsunan da aka fi magana da shi a yankunansu.
Karatun Ilimi
Samu kari