Kannywood
Jarumar ta dauki hotunan ne sannan kuma ta saka su a shafin ta ta sada zumunta na Instagram. Haka nan kuma ta saka wani dan karamin faifai nata tana ta tika raw
Shahararriyar ‘Yar wasan fina-finan Hausa Umma Shehu ta mai wa Ummi ZeeZee martini kan cewa da tayi wai har yanzu ta fi duk wata ‘yar wasan Hausa Aji.
Wannan abin ya janyowa Halima Atete farin jini a idanun duniya. Akwai mutane da yawa wanda suke yiwa Halima kallon hadarin kaji abaya, amma yanzu sun daina.
Rahama Sadau dai ba boyayyiya bace a farfajiyar fina-finan Hausa. Bayan shahara da tayi a iya rawa da rangwada ta na birgewa a duk fannin da aka dora a fim.
Acikin mata kuwa Nafisa Abdullahi da Fati Washa sune amara kirjin biki. Waka da yawa sun yi wakokin auren Nura M Inuwa amma Umar M Shareef shine ja gaban su.
Ummi Ibrahim ZeeZee wacce ta kasance shahararriyar ‘yar fim da ta ci zamanin ta ta kuma haska sosai a tsakanin 2004 zuwa 2006 ta ce ta fi 'yan fim aji.
Idan za ku iya tunawa a watannin baya mun kawo maku yanda cikin jarumai ya duri ruwa alokacin da aka sami wata jaruma wadda ta fito a fim din "Teburin Mai Shayi
Jarumi Adam A Zango Allah ya azurta shi da samin diya mace. Tun bayan da akayi auren mutane suka zura ido dan ganin shin zai barta ta jima ko kuma zai sake ta
Bayan wani dan takaitaccen hutu daga masana’antan shirya fina-finai, jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi ta dawo da ‘kwalkwali’ a cikin wani saban shirin fim.
Kannywood
Samu kari