Kundin Kannywood: Nafisa Abdullahi ta tsala kwalliya, ta dauki hotuna

Kundin Kannywood: Nafisa Abdullahi ta tsala kwalliya, ta dauki hotuna

- Jaruma Nafisa Abdullahi ta tsala kwalliya na kayan turawa da kyawawan takalma masu tsadar gaske

- Jarumar ta dauki hotunan ne sannan kuma ta saka su a shafin ta ta sada zumunta na Instagram.

- Haka nan kuma ta saka wani dan karamin faifai nata tana ta tika rawa

Jaruma Nafisa Abdullahi ta tsala kwalliya na kayan turawa da kyawawan takalma masu tsadar gaske.

Jarumar ta dauki hotunan ne sannan kuma ta saka su a shafin ta ta sada zumunta na Instagram.

Haka nan kuma ta saka wani dan karamin faifai nata tana ta tika rawa.

Legit.ng ta samu a wani labarin kuma cewa jaruma Rahma Sadau ta maka Nafisa Abdullahi a kotu. wanda tace tana neman hakin ta agun Nafisa Abdullahi.

Wanda tace ta hana ta kudin ta har naira dubu tamanin da tara.

Wanda Rahma Sadau taba Nafisa Abdullahi domin ta fito acikin fim din ta maisuna RARIYA. Amma har aka gama yin fim din Nafisa Abdullahi bata fito koda sau daya acikin fim din ba.

Anayin wannan sharia'a ne akotun Nomans land dake jihar Kano. Majiyar mu ta kotu Sadiya Rk Panshekara ta ruwaito mana cewa: za'aci gaba da sauraron shar'ar ranar litinin.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel