Kannywood
An jefa kori'ar yarda ko rashin yarda da dawowar Rahma Sadau' jarumai da yawa maza da mata sun jefa kuri'ar amincewa ko kin amincewa da dawo da Rahma Sadau masa
Jarumar wasan Hausa, da ta ga jiya ta ga yau a harkar fina-finan Hausa, Hauwa Haruna, wace aka fi sani da ‘Ladin Cima’ ta yi tsokaci kan shirin fim a yanzu.
Ranar Talatar makon jiya ne kamfanin Apple Integrated Serbicesya jagoranci taron kara juna sani ga masu ruwa da tsaki a harkokin shirya finafina Hausa na Kannyw
Gwarzon jarumi Ali Nuhu ya nuna farin cikin sa a gurin bikin auran abokin aikinsa Bello Muhammad Bello wanda aka gudanar tare da yi masu fatan alkhairi.
Amaryan Adam Zango, Ummul Kulsum ne, ta haifa wa jarumin ‘yar sa ta mace ta farko acikin jerin ‘ya’yansa wanda duk maza ne ranar Talatar da ta gabata.
Jaruma ‘yar wasan finafinan Hausa Jamila Umar Nagudu ta karyata rade-radin da ake ta yadawa wai Allah yayi mata rasuwa. Jamila ta ce tana nan cikin koshin lafiy
Abubuwa da dama sun faru tun bayan kafuwar fannin fina-finai na Kannywood fiye da shekara 20, sai dai akwai fitattun abubuwan da suka fi janyo cece-kuce
Fitacciyar jarumar ta yi watsi da zarge-zargen da ake yi wa yanfim cewa ba sason yin aure, tana mai cewa idan lokacin yin auren mutum bai yi ba ba yadda zai yi.
Jarumar, wacce ta lashe kyautar 'yar wasan da ta fi tallafawa babban jarumi a fim ta Africa Films Awards na bana, ta ce tana kaunar duk masu goyon bayanta.
Kannywood
Samu kari