Kannywood
Allah yayi wa fitacciyar jarumar nan ta dandalin shirya fina-finan Hausa wato Kannywood, Hajiya Binta Kofar Soro rasuwa. Hajiya Binta, kamar yadda abokanan aikinta ke kiranta da shi, ta rasu ne a ranar Asabar, 4 watan Mayu.
Amal ta bayyana hakan ne ga manema labarai a wata hira da ta yi da su a cikin makonnan, ta yi maganar ne akan bidiyon da ya ke yawo a kafafen sada zumunta na zamani da ya ke nuna lokacin da Hadiza Gabon ta ke dukan ta...
Legit.ng ta ruwaito Sheme yana danganta da abinda Zango yayi ga wani batu da marigayi dakta Mamman Shata ya taba yi, inda yace wasu wakokinsa zasu bace idan ya mutu, wanda hakan yasa aka yi ta tafka muhawara akan wannan magana.
Ko a kwanakin baya sai da gwamnatin jahar Kano a karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta tallafa ma iyalan Dan Ibro a lokacin da suka aurar da diyar Dan Ibro, inda gwamnatin ta hada mata kayan daki gaba daya.
Ali Nuhu ya kalubalanci wani mai amfani da shafin Twitter cewa ya bayyana masa mutanen da abokin sana'arsa Bashir Bala, wanda aka fi sani da Chiroki, ya tallafa wa lokacin da tauraruwarsa ke haske a fagen wasan kwaikwayo.
Shahararren jarumin nan na wasan Hausa, da aka fi sani da ‘Sarki’ wato Ali Nuhu ya yi jinjina ga masoyan sa sannan ya gode masu bisa goyon bayansu gare shi a shekaru 20 da yayi yana gwagwarmaya a farfajiyar Kannywood.
Shahararren jarumin fina finan Hausa da tauraruwarsa ta haskaka, Sani Garba SK ya musanta rahotanni da ake watsawa a kafafen sadarwar zamani ta Facebook dake cewa wai ya mutu, ya rigamu gidan gaskiya a daren Litinin, 14 ga watan J
Legit.com ta ruwaito marigayi Aminu shine shugaban fitaccen kamfanin shirya fina finan Hausa, Sarauniya Film Production, ya rasu ne a ranar Talata 20 ga watan Nuwamba a jahar Kano bayan wata doguwar jinya da yayi.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben shugaban kasa na shekarar 2019, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa idan har aka zabe shi a matsayin shugaban kasar Najeriya a 2019 zai tabbatar da cewar bai bari bangaren nishadi na Najeriya ba
Kannywood
Samu kari