Kannywood
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki, ya yaba wa yan fim din Hausa da manya - manyan jiga-jigan masana'antar fim din wadanda aka fi sani da Kannywood sakamakon gudumawar da suke badawa ta fannin raya al'adun Hausa...
Shahararren jarumin nan na fina-finan Hausa da na Kudu Ali Nuhu wanda aka fi sani da sarki mai Kannywood yayi tsokaci akan ra’ayin shiga siyasa. Ali ya bayyana cewa ba zai taba shiga harkar siyasa ko tsayawa takara ba.
Shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan Hausa, Ali Nuhu wanda aka fi sani da sarki mai sangaya da Kannywood ya ziyarci Sani Moda a asibitin da yake jinya. Ya ziyarci tsohon abokin aikin nasa ne dake jinya a Kaduna
A yayin zantawar da manema labarai suka yi da shahararren jarumin finafinan Hausan nan Idris Sani Moda ta waya, ya karyarta jita-jitar da ake ta yadawa a kafafen yada labarai na zamani cewar ya rasu a daren jiya Litinin...
Zuwa yanzu a iya cewa shirye shirye sun nisa matuka game da sabunta shirin shahararren Fim din nan da yayi suna a shekarun baya, watau Mujadala, sai dai abinda ya ja hankali yan kallo shi ne wanda zai maye gurbin marigayi Ahmad S
Kamar dai yadda muka samu daga majiyar mu FIM, daya daga cikin fitattun daraktocin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood watau Kabiru S. Yaro wanda aka fi sani da Kokobi tare da wasu mutane ashirin da bakwai ne suka sh
Fitacciyar jarumar nan kuma tsohuwar fuska ta fina-finan Hausa a masana'antar shirya fina-finai da ake yiwa lakani da Kannywood watau Mansura Isa ta bayyana yadda aka so lalata mata aure tun tana amarya kimanin shekaru 15 da suka
Shahararriyar jarumar nan kuma tsohuwar fuska a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood watau Aina'u Ade ta bayyana cewa kawo yanzu dai ba ta da wani tsayayye dake neman ta da aure don haka har yanzu ba ta tsaida lokacin auren
Shahararriya, fitacciya kuma tsohuwar jarumar fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood watau Fati Muhammad fa ta shiga harkokin siyasa tsundum yayin da yanzu
Kannywood
Samu kari