Kannywood
Mawakan APC na zargin daraktan mawakan Shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019, Dauda Kahutu Rarara da wasu bakwai da yin sama da fadi a kudaden kungiyar da aka samu ta hanyar tallafi.
Fitaccen jarumin wasan fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood Zaharadden Sani ya bayyana cewa masana'antar Kannywood ta kama hanyar lalacewa, kuma taimakon gwamnatin kasar nan ne kawai zai ceto ta daga halin da take...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa da take tasowa a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Saratu Abubakar ta yi kaca-kaca da manyan masu kudi masu daukar 'yan mata suna basu kudi su yi lalata dasu...
Babban darakta a kamfanin Kannywood, kuma Shugaban kamfani shirya fina-finai a UK Entertainment, Yaseen Auwal, ya bayyana abinda ke tsakanisa da fittaciyar jarumar fim, Rahama Sadau.
Babban furodusa na Kannywood kuma Manajan Darakta na kamfanin Entertainment, Alhaji AbdurRahman Muhammad, ya bayar da dalilan da yasa masana’antar shirya fina-finan Hausa ta cancanci samun mukamin minista daga Shugaban kasa Buhari
Kwanan nan ne dai fitacciyar jarumar fina-finan Hausan nan Hadiza Gabon ta dora wani sabon hotonta da ta dauka akan shafin sada zumunta na Istagram, domin masoyanta da abokan arziki su kalla...
Hafsat wacce ta kasance mata ga marigayi jarumin Kannywood Ahmed S Nuhu ta bayyana cewa zawarci bala’i da musifa ce domin a cewarta da zaran an kira mace da Bazawara toh shakka babu darajarta da kimarta na raguwa a idanun mutane.
Wani rikici da ya barke tsakanin matan Kannywood guda biyu Teema Makamashi da Fati Mohammed, inda suke rikici akan Sanatan jihar Kogi ta Yamma Sanata Dino Melaye. Rikicin ya samo asali ne lokacin da Teema Makamashi take...
Tsouwar fitacciyyar jarumar Kannywood, Mansura Isah tayi magana akan zamantakewar aure da kuma abunda yasa aurenta da mai gidanta, Sani Musa Danja yayi karko.
Kannywood
Samu kari