Kannywood
Wani sabon rudani ya yi wa masana'antar Kannywood mai kula da shirin fina-finan Hausa dabaibayi, inda aka samu jarumi kuma mai shirya fina-finai, Isa I. Isa da kuma jaruma Sadiya Haruna da tona wa junansu asiri.
Abubuwa da dama sun faru tun bayan kafuwar masana'antar fina-finai ta Kannywood fiye da shekaru ashirin da suka gabata. Sai dai akwai fitattun abubuwa da suka fi janyo kace-nace musamman a 'yan shekarun baya-bayan nan...
Jaridar ta yi kokarin samo muku sunayen tsofaffin 'yan wasan guda ashirin da shida, jaridar tayi hakan ne domin ta sanya ma'abota kallon fina-finan Hausa tunawa da wadannan jarumai da kuma yi musu addu'ar cikawa da imani...
Wani bidiyo da jarumin fina-finan Hausa na masana’antar Kannywood yayi ya bayyana dangantakar dake tsakaninsa da Sadiya Haruna, buurwar da ta ware waken bayar da shawarwari akan zaman aure da yadda mace zata rike miji ba tare da..
Da take sanar da farin cikinta akan haka, jaruma Hafsat, wacce aka fi sani da Hafsat Barauniya sakamakon rawar ganin da ta taka a fim din barauniya ta wallafa hotuna da bidiyon ta inda take godiya ga mabiyanta da abokan aikinta.
Fitacciyar jarumar Kannywood wacce tauraronta ke kan ganiyar hasakawa, Maryam Yahaya, ta yi watsi da jita-jitan da ke yawo a shafukan sadarwa na cewa ta mutu. A cewar Maryam tana nan da ranta bata mutu ba kuma tana cikin lafiya.
A irin kace nacen da ake ta faman samu dangane da kama fitaccen mawakin nan Nazir Ahmad Sarkin wakar San Kano, mutane da dama suna ta tofa albarkacin bakinsu dangane da wannan lamari da ya faru da mawakin...
Jarumia Ali Nuhu ya sanya baki akan batun da ake ciki na kama mawaki Nazir Ahmad Sarkin Wakar Sarkin Kano, inda yayi kira ga hukumar kan tayi sassauci ga mawakin inda ya wallafa a shafinsa cewa...
Jama’a na ci gaba da zuba ido tare da sanya ran sakin Naziru M. Ahmad, wanda aka fi said a Sarkin Wakar Sarkin Kano daga inda yake tsare, a gida kurkukun Kano bayan ya gaza cika sharuddan belin da kotu ta shimfida masa.
Kannywood
Samu kari