Kannywood
Wani bidiyo da ya dinga yawo a shafukan sada zumunta ya bayyana yadda kyakkyawar jaruma Halima Abdulkadir wacce aka fi sani da Intisar ta bayyana cewa ta fita kwata-kwata daga masana'antar Kannywood...
Duk wanda yake bibiyar abubuwan da suka shafi masana'antar Kannywood ya san cewa an sha wata badakala a 'yan kwanakin nan da suka wuce. Badakalar da aka sha din kuwa ita ce maganar kama wani babban mai bada umarni a cikin fina...
Kamar yadda labari ya iso mana, fitaccen jarumin nan kuma mawaki a masana'antar Kannywood da ma bukukuwa, Adamu Isah wanda aka fi sani da Ado Gwanja ya zama Uba. Allah dai ya albarkaci Ado Gwanja da samun haihuwar diya mace.
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, kuma wacce tauraruwarta ke haskawa a wannan lokaci, Hadiza Gabon ta taimakawa tsohon nan da hotunanshi suka karade shafukan sada zumunta. Jarumar wacce tayi kaurin suna wajen bayar da taimako..
A wani rahoto da muka kalato daga jaridar Pulse.ng Hausa, mun yi waiwaye da ake yi wa lakabi da adon tafiya, kan wasu fitattun jaruman dandalin Kannywood na Arewa da suka shiga dakin aure a shekarar bara ta 2018.
Shugaban hukumar tace fina-finai na jihar Kano Isma'ila Na'abba Afakallahu ya bada tabbacin kama shahararen mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rararaa matukar bai bi doka yaje shima an tantance shi kamar sauran ba...
Tsohon jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Adam A. Zango ya bayyana cewa mutane hudu ne suka Musulunta a sanadiyar fim dinsa na ahlul Kitabi.
A irin wutar da take ta faman ruruwa a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood akan irin cin mutuncin da Sadiya Haruna ta yiwa wasu manyan jaruman masana'antar ta kai ga 'yan sanda sun kamata inda har ta kwana a wajensu, daga..
Ali Nuhu jarumi ne kuma darakta ne a masana'antar Kannywood, wanda aka fi sani da Sarki Ali, ambasada ne na akalla kamfanoni guda bakwai a Najeriya cikinsu akwai Glo, Omo, Samsung da dai sauransu. Bayan kungiyar Kannywood...
Kannywood
Samu kari