Kannywood
Masana'antar Kannywood ta kafa wani babban tarihi a cikin shekaru kusan 20 da tayi da kafuwa. An kammala bikin baje kolin fina-finan asalin kabilun jihar Kano (KILAF). Manajan daraktan 'Moving Image Limited Kano, Alhaji Abdul-Kare
Shakka babu masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood na kan ganiyar fuskantar matsaloli, wanda masu sharhi kan lamura ke ganin tana gab da rushewa.
Ministan Sadarwa na Najeriya kuma shahararren malamin nan na addinin Musulunci, Sheikh Isa Ali Pantami ya yaba ma fitacciyar jarumar Kannywood, Haliza Aliyu Gabon akan wani rubutu da ta wallafa a shafinta na Twitter.
Shahararriyar jarumar nan ta masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Gabon, ta roki gafarar Allah kan wani subutar baki da ta ce ta yi da na sanin yin ta a shafin Twitter a ranar Lahadi
Shahararriyar jarumar fina-finan Hausa, Fatima Abdullahi wacce aka fi sani da Fati Washa, ta karbi kyautar gwarzuwar jaruman hausa a wani bikin fina-finan Afirka da aka yi a Birtaniya. Washa ta mashe kyautar gwarzuwar shekarar...
Bayan abin alkhairin da jarumi Adam A Zango yayi na daukar nauyin dalibai sama da guda dari domin su yi karatu a wata babbar makaranta dake garin Zariya, mutane da dama suna sanya albarka akan irin wannan abin alkhari da jarumin..
Hotunan Nafisah Abdullahi cikin kayan Sojoji sun rikita Tuwita inda aka ji Tauraruwar ta Kannywood ta na jawo hankalin jama’a da su tsaya a matsayin da Ubangiji ya ajiyesu.
Sunusi Hafeez wanda aka fi sanida Sunusi Oscar 442 sanannen mai bada umarni ne a masana'antar Kannywood. Mai bada umarnin ya bayyana yadda ya shiga masana'antar Kannywood...
Fitacciyar jarumar Kannywood, Hafsat Idris, wacce aka fi sani da Barauniya ta fashe da kuka a wani taro. Barauniya, kamar yadda aka fi saninta dashi, ta fashe da kuka ne a yayin da tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya...
Kannywood
Samu kari