Jihar Kaduna
Rahotanni na ta kara fitowa kan irin barnar da wasu gungun mutane suka yi wa masu daurin aure daga Kaduna zuwa Plateau. An kashe 'yan uwan ango a harin.
Tsohon shugaban karamar hukumar Kagarko a jihar Kaduna, Hon Nasara Rabo, ya sanar da yin murabus daga jam'iyyar APC. Ya ce ya yi hakan ne saboda wasu dalilai.
Rahotanni sun tabbatar da cewa malamin Musulunci, Sheikh Idris Adam Kumbashi wanda ake kira Abu Sumayya, ya riga mu gidan gaskiya a garin Zaria da ke jihar Kaduna.
A labarin nan, za a ji cewa rundunonin 'yan sandan Kano, Kaduna da Gombe sun bayyana cewa ba za su amince yan kwacen waya sun sha kan al'umma ba.
Gwamnatin jihar Kaduna ta fito ta yi magana kan zargin cewa an jefu shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ta ce ko kadan babu kamshin gaskiya a cikin jita-jitar.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bai da wata barazana a babban zaben shekarar 2027 da aƙe tunkara.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa ana zargin wasu matasa sun kai hari kan wata mota daga Zaria a Mangu da ke jihar Plateau a Arewacin Najeriya.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya yi kalamai masu kaushi kan masu sukar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ba su yi komai ba lokacin da suke mulki.
Kungiyar malaman Kwalejin Fasaha ta Nuhu Bamalli (ASUP) ta ce malamanta na karɓar albashi ƙasa da na matasan NYSC, lamarin da ke haddasa ficewar ƙwararru.
Jihar Kaduna
Samu kari