Jihar Kaduna
‘Yan bindiga sun kai hari ofishin ‘yan sanda a garin Zonkwa, da ke Kaduna, sun kashe jami’ai biyu; an ce sun kai farmaki ne don ‘yantar da wasu da aka kulle.
Rikici tsakanin masu hakar ma’adanai da ‘yan bindiga a Birnin Gwari, ya yi sanadin mutuwar mutane 7, yayin da mazauna suka bukaci gwamnati ta dauki mataki.
Wata babbar kotu a Kaduna ta rushe dokar ’yan sanda kan hana tarukan siyasa, ta umarci kwamishinan 'yan sanda ya biya ADC da SDP diyyar N15m saboda keta hakkoki.
Sojojin JTF sun kama ma’aurata da ake zargi da safarar makamai zuwa ‘yan ta’adda a Kaduna, sun gano harsasai 1,207 da ake shirin kaiwa Arewa maso Yamma.
‘Yan majalisar wakilai uku daga Kaduna sun sauya sheka daga PDP zuwa APC, yayin da Gwamna Uba Sani ya karrama su ta hanyar halartar zaman majalisar na yau.
Dan majalisar wakilai daga jihar Kaduna, Sadiq Ango Abdullahi, ya sanar da yin murabus dinsa daga jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya. Ya fadi dalilansa.
Shugaba Goodluck Jonathan da Abbas Tajudeen sun halarci taron nadin sarautar Namadi Sambo Sardaunan Zazzau. Atiku, Obi sun taya shi murnar nadin sarautar.
Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna ya ce Abba Kabir Yusuf gwamna ne na kowa da kowa inda ya shawarce shi da ya ja kunnen mukarrabansa da ke zagin yan Izalah.
Kafin zargin Abubakar Shu'aibu Lawan Triumph wanda a yanzu haka haka ake ci gaba da ce-ce-ku-ce kan taba kimar Annabi SAW, akwai wasu malaman da aka zarga a baya.
Jihar Kaduna
Samu kari