Jihar Kaduna
Motar 'yar jaridar, kirar Peugeot 307, ta kwace daga hannun 'yar jaridar yayin da take dosar ofishin gidan talabijin na kasa (NTA) wanda kuma yake makwabtaka da ofishin kungiyar kwadago na jihar Kaduna. 'Yar jaridar ta ce ta rude
A makon nan ne ma mu ka samu labarin cewa wani Dattijo da aka sallama da ke aikin Masinja a wata Makaranta Sabon-Gari Zaria ya fadi war-was. A da dai an yi tunani ya rasu amma majiyar mu ta bayyana cewa yana nan da ran sa.
Wani abokin aikin Malam Abubakar ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) cewar kamar kullum sun fito aiki da safe sai aka aiko ana neman Malam Abubakar a ofishin ma'aikatar ilimi shiyyar Zaria kuma daga zuwa suka damk
Rundunar yansandar Jihar Kaduna ta gargadi mabiya akidar Shi’a akan gudanar da taruka da zai iya ta da zaune tsaye a jihar Kadun, ASP Mukhtar Aliyu, yace rundunar yansanda baza ta amince da gudanar da muhazahara a jihar ba
Malaman Makarantun Firamare a Kaduna sun soma yajin aikin sai baba ta gani a yau Litinin. Kungiyar Malamai ta kasa NUT ce ta kira yajin aikin sakamakon adawa da take da hukuncin gwamnatin jihar na korar Malaman Firamare 22,000.
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa shugabannin makarantun Firamare a ihar Kaduna sun rufe kofofin shiga makarantunsu. Haka zalika sun hana dalibai shiga ciki balle har su fara karatu kamar yadda a yau ne aka koma makarantu.
Sashen harkokin albarkatun man fetur wato DPR reshen yankin arewa ta yamma ta raba kyautar lita 2,000 na man fetur ga masu motoci a Kaduna. Mista Ibrahim Chiroma, shugaban tawagar haɗin gwiwar DPR, ya shaida wa majiyar NAIJ.com.
Rahotanni sun kawo cewa a ranar Alhamis, 4 ga watan Janairu, 2018 shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da tashar jirgin ruwa wato Nigeria's Inland Dry Port na farko a Kakuri, jihar Kaduna. Hakanzai samar da ayyukan yi.
Duk da ba'a san takamaiman dalilin da ya saka Hamza ya kashe kansa ba, makobatansa sun bayyana cewar yana fama da matsananciyar damuwa tun bayan mutuwar matar sa a shekarar 2015. Saidai, sun bayyana mamakinsu ga abinda malamin ya
Jihar Kaduna
Samu kari