Malaman makarantun Firamare a Kaduna sunyi ma El-Rufai tawaye (hotuna)

Malaman makarantun Firamare a Kaduna sunyi ma El-Rufai tawaye (hotuna)

Malaman Makarantun Firamare a Kaduna sun soma yajin aikin sai baba ta gani a yau Litinin.

Kungiyar Malamai ta kasa NUT ce ta kira yajin aikin sakamakon adawa da take da hukuncin gwamnatin jihar na korar Malaman Firamare 22,000.

Makarantu sun kasance a rufe, bayan malamai sun kauracewa aji a yau Litinin, 8 ga watan Janairu da daliban ya kamata ace sun koma makaranta bayan hutun Kirsimeti da sabuwar shekara.

Tun da farko Kungiyar Malaman, ta ba gwamnati wa'adin mako biyu kafin shiga yajin aikin wanda ya shafi makarantun Firamare da Sakandare.

Ga hotunan makarantun da aka ki budewa a yau:

Malaman makarantun Firamare a Kaduna sunyi ma El-Rufai tawaye (hotuna)
Malaman makarantun Firamare a Kaduna sunyi ma El-Rufai tawaye (hotuna)

Malaman makarantun Firamare a Kaduna sunyi ma El-Rufai tawaye (hotuna)
Malaman makarantun Firamare a Kaduna sunyi ma El-Rufai tawaye

KU KARANTA KUMA: An bude makarantun firamare a jihar Borno

Malaman makarantun Firamare a Kaduna sunyi ma El-Rufai tawaye (hotuna)
Ajujuwan makarantun a rufe

Malaman makarantun Firamare a Kaduna sunyi ma El-Rufai tawaye (hotuna)
Makarantun sun ki budewa duk da cewan an koma makaranta a yau

Malaman makarantun Firamare a Kaduna sunyi ma El-Rufai tawaye (hotuna)
Malaman makarantun Firamare a Kaduna sunyi ma El-Rufai tawaye

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng