Jihar Kaduna
Soja marmari daga nesa, Soja birgimar hankaka, kamar yadda bahaushe yake fadi.Sanannen abu ne rundunar Sojin kowace kasa nada matukar muhimmanci ga zaman lafiya
Jaridar Daily Trust tayi bincike inda ta gano cewa Gwamnatin Kaduna za ta sakewa wasu Masarautun ta suna Dama dai a baya Gwamnati ta rage wasu Masarautun.
Gwamnan jihar Kaduna Mallam nasir El-Rufa'i ya yiwa daliban wata makaranta dake jihar ta Kaduna gagarumar kyauta wadda za ta habaka hanyoyi da inganta karantuns
Wani matashi dan Arewa mai suna Ahmad Bature daga jihar Sokoto ya ba kowa mamaki inda ya lashe dukan wani kyauta a lokacin bikin yaye dalibai sojoji a Kaduna
Jaridar Daily Trust ta samu rahotan cewa tun kafin su kama hanya zuwa gidan sunan ta samu rashin natsuwa na wani abu zai iya faruwa. Mijinta, Abubakar Umar
Fadar sarkin zazzau tayi kira ga matasa da kada su dauki wani mataki akan gwamna Nasir El-Rufai duk da zargin sa da akeyi da hannu wajen kunyata sarkin Zazzau.
Babban makarantar horar da hafsin soji da ke Kaduna ta fitar da sunayen daliban da sukayi nasarar shiga makarantar na shekarar 2017 bayan rubuta jarabawa.
Cita daga kanannan hukumomin jihar Kaduna wadanda suka hada da kagarko, Jaba da Kacihia wanda sune garruruwan da aka fi sani da noman cita a Najeriya.
Mun kawo maku Wasu kalamai 5 na tsohon Gwamnan Kano Bakin zuwo da ba za a taba mantawa da su ba. Bakin-zuwo yayi Gwamnan Jihar Kano na watanni a shekarar 1983.
Jihar Kaduna
Samu kari