Jihar Kaduna
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya amince da fara gudanar da aikin da ya jagoranci taron majalissar zartarwar karo 11 a jihar Kano wannan aiki dai za’a gina shi ne akan kudi N4Billion kuma ana sa ran fara shi a wannan wata.
Kwanan nan ne Janar Abdussalam Abubakar ya jinjinawa kokarin da Gwamnan Kaduna El-Rufai yake na gyara makarantu a Kaduna. Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai yayi wata magana kan harkar ilmi wanda ba a sallama ma masa ba.
Gwamnan Kaduna El-Rufai yace babu makarantun ‘Yan kasuwa a Kasar Amurka. Karya ce Gwamna El-Rufai ya ke yawan zubawa ko kuma tuntube ne? Don haka kwanaki yace akwai tarin gwal a Birnin Gwari wanda ashe ba haka bane.
Kamar yadda aka ga gawar mutumin, ta nuna cewar hawa yayi kan wasu manyan falwayoyin wuta guda biyu, wadanda suke dauke da na’urar turansufomar a can sama, inda barawon ya dare da nufin kwantota.Daga bisani a safiyar Juma’a, an
Jihar Legas da tafi kowa a bangaren tattalin arziki a Najeriya, itace kuma tafi kowa ciyo bashin kasashen waje, a tsakanin gwamnatocin jihohi dake cikin kasar nan, lissafin da aka samo daga Ofishin kula da bashi ya nuna. Wasu taka
‘Yan siyasa a jihar Kaudna sun gigice yayin da wani na kusa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, kuma tsohon dan takaran gwamnan jihar Kaduna, Haruna Sa’eed Kajuru, ya sanar da ficewar sa daga jam’iyyar APC a ranar Alhamis.
Alkalin Kotun ta bada wannan umarni ne zuwa lokacin da zata samu shawara game da yadda za’a cigaba da shari’ar daga daraktan shigar da kararraki na jihar Kaduna. Sa’annan ta dage sauraron karar zuwa ranar 5 ga watan Afrilu.
Sanata Shehu Sani, mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya a majalisan dattawan tarayya ya bayyanawa duniya cewa shi da abokan aikinsa kan amshi N13.5 million a wata domin ayyukan jin dadinsu sabanin albashin da suke samu.
Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani. ya batawa abokan aikinsa rai bayan ya bayyana cewa suna samun N13.5million kowani wata na ayyuka kawai banda albashin da suke samu. Wasu sanatoci sun bayyanawa jaridar Premium Tim
Jihar Kaduna
Samu kari