Jihar Kaduna
Da yake aikin babba ne, an kasashi zuwa kasha uku, kashin farko zai taso daga garin Zuba na babban birnin tarayya Abuja, zuwa babbar hanyar jihar Kaduna, watau Kaduna Western Bye pass, wanda tsawonsa ya kai kilomita 165.
“Ku kiyayi nuna son kai, domin haka ya saba ma rantsuwar da kuka dauka na yin adalci, Allah ya zabeku ne a matsayin shuwagabanni a kananan hukumominku ba tare da ya duba addini, ko kabilarku ba, don haka ya zama wajibi ku yi adalc
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya bayyana mun samu rahoton cewa, a ranar yau ta Talata ne gwamnatin tarayya ta fara kaddamar da katafaren aiki gadan-gadan na sake gina babbar hanyar titin mota daga jihar Kano zuwa Abuja.
Wannan kamfani na Vilisco yana nan ne a yankin garin Helmond, na kasar Netherlands, kuma sun kayayyakin kamfanin nasu sun shahara a tsakanin yan Najeriya, inda suk shagon siyar da shadda ko zani da jake sai ka ga kayan Vilisco.
Rahoton majiyar NAI ta bayyana cewar Hajiya Nafisa ta cimma wannan gagarumin nasara ne ta hadin gwiwa tsakanin gidauniyarta, Precious Little Lives Initiative (PreLLi) da gidauniyar Ummulkhairi, da kuma gidauniyar sakandarin kasar
A ranar Litinin da ta gabata ne dakarun sojin Najeriya dake atisayen Idon Raini domin kakkabe masu satar mutane da tayar da kayar baya suka yi nasar ceton wasu mutane 8 da masu garkuwa suka sace a kan hanyar Maganda zuwa Sofo a ka
mutanen da aka ceto sun hada da Maza uku, Mata biyu da kananan yara guda uku, hakazalika Sojojin sun kwato wata mota kirar Golf, Tirela, akwatuna uku dauke da tufafi, bugu da kari yan bindigar sun saki wani babur sun tsere.
Yayin ganawa da Manema Labarai dangane da afkuwar wannan lamari, Mallam Abdul-Mumin Adamu, babban Sakataren Cibiyar bayar da agaji na gaggawa reshen garin Zaria ya bayyana wannan tsautsayi da abin takaici da kuma ban tsoro.
Wani ma’abocin kafar sadarwar zamani na Facebook, Hayatuddeen Lawal Makarfi ne ya bayyana haka a shafinsa, inda ya tabbatar da labarin karin girmar da hukumar Yansandan Najeriya ta amince a yi ma Dansanda Ahmad.
Jihar Kaduna
Samu kari