Jihar Kaduna
Mu na cikin zaman lafiya, mu na shirin Kirsimeti wato, washegarin Kirsimeti sai kawai mu ka gan an kewaye mu da bindiga na gwamnati AK47.” Boki na kan mamaki.
Fitaccen jarumin finafina Hausa na Kannywood Zaharadddeen Sani ya musanta zargin cewa yana neman maza, maimakon haka yana kokarin karin auren wata 'yar fim.
Sanata Danjuma Tella Laah, dake wakiltan Kaduna ta Kudu, ya maganta kan sabon hari da kashe-kashe da Fulani makiyaya suka kai a Kudancin jihar Kaduna.
Wasu fusatattun mata sun yi zanga-zanga tsirara a yankin Kudancin Kaduna, kwana daya bayan wani rikici da aka yi a Kafanchan da yayi sanadin mutawar mutane
An sanya dokar hana fita na sa’oi 24 a garin Kafanchan samamakon babban zanga-zanga da akeyi kan ci gaba da kashe-kashe da akeyi a Kudancin jihar Kaduna.
Jaridar Premium Times ta bada rahoton cewa wasu yan bindiga sun kai hari ofishin kamfen Sanata Shehu Sani inda mutane da dama sun jinkita.
An gano wata yarinya da aka sace mai shekaru kimanin biyar ne a Jajere road da ke Unguwar Badiko a watan Maris za ta je Makarantar Islamiyya.
Wani dan jihar Kaduna Mallam AbdurRahman Salis ya lashe gasar Al-Qur'ani wanda akayi a massalaci mai sarki a garin Makka kasar Saudiya.
Wasu Fulani Makiyaya sun kashe kutane 3 ,sun jinkita 6 kuma sun banka ma kauye wuta a jihar Kaduna.
Jihar Kaduna
Samu kari