Jihar Kaduna
Wata tankar dakon man fetur da ke dauke da dizel ta fado daga kan gadar Otedola a yayin da take tafiya zuwa Berger a garin Legas. Tankar ta fado ne da yammacin yau, Litinin, kuma tuni jami'an bayar da agajin gaggawa sun isa wurin.
Da sanyin safiyar yau, Ltinin, ne gwamnan jihar Kaduba, Malam Nasir El-Rufa'i, ya gudanar da wani zagayen rangadin sassan da jaririn rikicin da ya barke jiya a garin Kaduna ya shafa. Daga cikin unguwannin da El-Rufa'i ya ziyarta,
Hukumar Yan sandan Najeriya reshen Jihar Kaduna ta tabbatar da kama mutane 22 da ake zargi da hannu cikin ingiza rikicin da ya barke a garin Kasuwar Magani da ke karamar hukumar Kujama ta Jihar Kaduna. Sanarwan da fito ne daga bak
Hukumar kula da kudin tallafi na jahar Kaduna, ta sanar da ware makudan kudi naira miliyan dari shida dan casa’in da hudu, da dari shidda da tamanin da biyu (N694, 600, 000) don biyan daliban jahar kudin tallafi na shekarar 2017/2
A game da kisan Anita Atakpson kwanaki, Sanatan Kaduna ya nemi Hukuma ta dauki mataki. Dan Majalisan dai yayi amfani da shafin sa na Tuwita wajen jimamin wannan abin takaici tare da kiran Hukuma ta tashi tsaye.
Za ku ji yadda Jihar Kaduna ta yi zarra wajen inganta kasuwanci a Najeriya inji World bank. A jiya ne kuma Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai da Gwamna Simon Lalong na Filato su ka gana da ‘Yan wasan kwaikwayon a Villa.
Mun samu labari cewa an yi gangami a Zaria domin yi wa Gwamna El-Rufai sallar tsinuwa. Mutanen da aka sallama aiki su na cigaba da addu’a El-Rufai ya kai kasa a 2019. Kawo yanzu dai an kori Malamai kurum sama da 25000 aiki.
Mun samu labari cewa Mataimakin Gwamnan Kaduna Bala Bentex zai yi takarar Sanata a 2019. Barnabas Bentex ya samu tikitin APC. An gudanar da zaben ne a Garin Kafanchan wanda nan ne babban Birnin Karamar Hukumar Jema’a.
A jiya, Laraba ne Babban Kotun da ke Kaduna ta dakatar da jam'iyyar APC daga gudanar da zaben fidda gwani na zabar dan takarar Sanata a yankin Kaduna ta Tsakiya. Wannan umurnin kotun yana zuwa ne bayan magoya bayan Uba Sani sunyi
Jihar Kaduna
Samu kari