Yadda Fulani suka firgita yan ‘red cross’ a Kudancin Kaduna

Yadda Fulani suka firgita yan ‘red cross’ a Kudancin Kaduna

- Boki na kan mamaki akan yaya Fulani suka sami bindigogi kamar haka

- A yanzu kuma, baban yan sanda na Kaduna da kuma baban soja sun koma Kudanci Kadunan da zama

- A dai dai lokacin da yan labari na Legit.ng su ka bar Kudancin Kaduna, an kuma sake huta a wuraren da su ka bari

Yan da Fulani suka pirgita yan ‘red cross’ a Kudancin Kaduna
Yan da Fulani suka pirgita yan ‘red cross’ a Kudancin Kaduna

A sati daya da ta wuce, yan kiwon Fulani sun kore yan ‘red cross’ (masu taimakon mutane wajen hayaniya) da suka ke ma yan Kudancin Kaduna a ta jihar Kaduna kaya abinci da wasu abubuwa na amfani.

Da yan labari Legit.ng suka je Kudanci Kaduna, sun samu labari cewar, yan Fulani sun kone kaututuka da yawa da kuma mutane garin sun gudu sun bar gari.

Wasu da ba su gudu ba, basu isa su je gona ba. Sun ce Fulani na gonakin su, su na jira su shigo a kashe su.

A ranar sati daya da ta wuce, sai da yan taimako ‘red cross’ suka gudu suka bar kaya da suka kawo ma mutanen.

KU KARANTA: Kungiyar goyon bayar Jonathan ta yi alwashin koran Fulani makiyaya daga yankin Neja Delta

Yadda mutanen Goska a karamar hukumar ta Jema’a su ka fada, yan ta’adda da suke cikin daji sun kone musu gidaje, coci katolika, babbar motoci, ba da mai fetir ba ama da wani ma'adanin kimiyya

Yadda Pious Boki , Dagashi na Goska ya fada, “Mu na cikin zaman lafiya, mu na shirin Kirsimeti wato, washegarin Kirsimeti sai kawai mu ka gan an kewaye mu da bindiga na gwamnati AK47.”

Boki na kan mamaki akan yaya Fulani suka sami bindigogi kamar haka.

A kaututuka kamar Pasakori, mutane wurin sun gudu sun shiga wasu garin da Fulani basu riga sun ke ba.

A dai dai lokacin da yan labari na Legit.ng su ka bar Kudancin Kaduna, an kuma sake huta a wuraren da su ka bari.

Kashe kashe na kan tafiya a karamar hukumar Jema’a; a Dangadoma, Jagindi Gari, Dalle, Banawuje, Kariyo Arusuwa, Nimbia da Gidan Waya.

A yanzu kuma, baban yan sanda na Kaduna da kuma baban soja sun koma Kudanci Kadunan da zama. Sun koma wajen a ranar ishirin ta watan Febwairu dinna.

Birigadia, Janara Ismaila Isa ya je da tashar soja da kuma babban yan sanda ta Kaduna, Agyole Abeh sun koma wajajen domin tsare mutanen gari.

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel