Jihar Kaduna
Fadar sarkin zazzau tayi kira ga matasa da kada su dauki wani mataki akan gwamna Nasir El-Rufai duk da zargin sa da akeyi da hannu wajen kunyata sarkin Zazzau.
Babban makarantar horar da hafsin soji da ke Kaduna ta fitar da sunayen daliban da sukayi nasarar shiga makarantar na shekarar 2017 bayan rubuta jarabawa.
Cita daga kanannan hukumomin jihar Kaduna wadanda suka hada da kagarko, Jaba da Kacihia wanda sune garruruwan da aka fi sani da noman cita a Najeriya.
Mun kawo maku Wasu kalamai 5 na tsohon Gwamnan Kano Bakin zuwo da ba za a taba mantawa da su ba. Bakin-zuwo yayi Gwamnan Jihar Kano na watanni a shekarar 1983.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kaduna tayi bajakolin sabon na’urar zabe da take shirin amfani da ita don gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar.
Rahotanni sun kawo rahoton yadda wasu hotuna suka billon a wani karamin yaro wanda aka ce malamin islamiyar su na ne ya daura masa mari a jihar Kaduna.
Bisa ga wata maganar Rediyo da e rada cewa an kashe yan kabilar Igbo a jihar Kaduna, gwamnatin jihar ta tabbatarwa yan kabilar Igbo cewa su kwantar da hankulans
Yanzu haka Manjo Hamza Al’mustafa da shugaban kungiyar MASSOB, Cif (Dakta) Ralph Nwazurike na ganawa a Kaduna a dakin taron Arewa House domin fahimtar juna
A ranan Laraba ne, 7 ga watan Yuni akayi garkuwa da fasinjojin mota 20 a titin Abuja zuwa Kaduna da tsakar ranan. Game da cewar Daily Trust, anyi garkuwa da su.
Jihar Kaduna
Samu kari