Jihar Kaduna
Legit.ng ta ruwaito mukaddashin gwamnan jahar, Barnabas Bala Bantex ne ya sanya wanna dokar ta baci a yankin na kasuwar magani, kamar yadda kaakakin gwamnatin jahar, Malam Samuel Aruwan ya tabbatar da safiyar Juma’a, 26 ga watan A
Wani shaidar gani da ido ya shaida wa NAN cewar jami'an KASTELEA sun biyo wani dan acaba daga Tudun Wada, kuma sun cimma sa a kwanar Alhudahuda da ke garin Zaria. "Sun tsayar da shi ne amma sai ya ki tsaya wa, sai suka biyo shi
Shugaban rundunar soji ta kasa, Laftanal Janar TY Buratai, ya bude sabon katafaren ginin makarantar sojojin 'infantry' da aka yi a cikin hedikwatar soji ta Jaji da ke jihar Kaduna. Buratai da ragwar manyan hafsoshin rundunar sojin
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Alkalin kotun, Mallam Musa Sa’ad Goma ya kama yan matan biyu mazauna layin Argungun ne da laifin yin shigar banza a matsayinsu na Musulmai, sa’annan suma matan da kansu sun amsa laifinsu.
Shirin nan na ciyar da daliban makarantun firamare da abincin da aka noma a Najeriya (HGSFP) ya yi mamaya zuwa jihohi 30 na kasar nan ya zuwa yanzu, kamar yadda wani jawabi daga fadar shugaban kasa ya bayyana. Laolu Akande, babban
A yayin da arewacin Najeriya ke fama da kalubale daban-daban da suka hada da na tsaro, tabarbarewar tarbiyya da lalacewar tattalin arziki, Legit.ng tayi waiwaye domin kawo maku kalaman fasihin mawaki, Marigayi Sa'adu Zungur, a cik
Karar kwana ta cimma wasu miyagun 'yan fashi da makami 9 cikin kauyen Akilibi daura da babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna yayin wata arangama ta musayar wuta da jami'an tsaro na hukumar 'yan sanda.
Sarkin Musulmi Mai Martaba Alhaji Muhammad Abubakar Sa'ad, ya yi kira na gargadin hukumar 'yan sandan Najeriya da ta gaggauta zage dantsen ta wajen kawo karshen kashe-kashe da miyagun ababe na ta'addanci a fadin kasar nan.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Yansanda sun gurfanar da Ebola a gaban kotun majistri dake Chediya, cikin GRA Zaria a ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu, inda suka bayyana tuhumar da suke masa da sumar da matar mai suna Farida na tsawon
Jihar Kaduna
Samu kari